-
Abbas: Amurka Ba Ta Cancanci Ta Zama Mai shiga Tsakanin Isa'ila Da Da Falastinawa Ba
Sep 28, 2018 02:51Shugaban Palastinawa Mahmud Abbas ya bayyana cewa, Amurka ba ta cancanci ta zama mai shiga tsakani a takaddamar da ke tsakanin Falastinawa da Isra'ila ba, domin kuwa ita tana goyon bayan Isra'ila ne.
-
Palasdinu: Yahudawa 'Yan Share Wuri Zauna Sun Kutsa Masallacin Kudus
Sep 26, 2018 15:38Majiyar Palasdinawa ta ce; 'Yan share wuri zauna 159 ne su ka kutsa cikin masallacin kudus a karkashin kariyar sojojin sahayoniya
-
Michel Aoun: Shigar Hizbullah A Syria Bai Saba Wa Ka'ida Ba
Sep 26, 2018 03:31Shugaban kasar Lebanon Michel Aoun ya bayyana cewa, shigar mayakan kungiyar Hizbullah a cikin kasar Syria bai saba wa ka'ida ba.
-
Isra'ila Ta Damu Da Shirin Rasha Na Mikawa Siriya Makaman S-300
Sep 25, 2018 14:19Mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila sun nuna matukar damuwarsu akan shirin kasar Rasha na mallakawa gwamnatin Bashar Al'Assad na Siriya makaman garkuwa na hare haren sama kirar S-300.
-
Wasu Daga Cikin Manyan Makaman Kariya Na Rasha Sun Isa Kasar Syria
Sep 25, 2018 08:37Rundunar sojin kasar Rasha ta aike da wasu manyan makaman kariya zuwa sansanin sojin Rasha da ke Yankin Hamimim a cikin gudumar Latakia a arewacin Syria.
-
Masarautar Saudiyya Tana Tsare Da Manyan Malamai 60 Daga Cikin Malaman Kasar
Sep 24, 2018 14:08Rahotanni sun tabbatar da cewa a halin yanzu sannanun malaman wahabiya imanin 60 da masarautar Saudiyya take tsare da su, mafi yawa daga cikinsu ana tuhumarsu da laifin kin jinin salon siyasar Muhammad Bin Salamn ne.
-
Saudiyya Ta Hana Shigar Da Makamashi Zuwa Ga Al'ummar Kasar Yemen
Sep 24, 2018 14:08A ci gaba da killace kasar Yemen da sojojin mamaya karkashin jagorancin Saudiyya suke yi, yanzu haka sun hana wani babban jirgin ruwa dauke da man fetur isa kasar ta Yemen.
-
Harin Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ya Yi Sanadiyyar Shahadar Bapalasdine Guda
Sep 24, 2018 03:21Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan yankin Zirin Gaza, inda suka janyo shahadar bapalasdine guda tare da jikkatan wasu adadi masu yawa.
-
Hizhubullah:Akwai Hannun Shaidanu A Harin Ta'addancin Ahwaz
Sep 23, 2018 03:13Cikin wata sanarwa da ta fitar a daren jiya assabar kungiyar hizbullahi ta kasar Labnon ta yi Allah wadai kan harin ta'addancin da aka kai birnin Ahwaz na kudu maso yammacin kasar Iran.
-
Yemen: Saudiyya Na Ci Gaba Da Kai Hare-hare A Yankunan Fararen Hula
Sep 22, 2018 02:58A jiya juma'a jiragen yakin Saudiyya sun kai jerin hare-hare akan yankunan fararen hula da ke gundumar Sa'adah