-
Sojojin Isra'ila Sun Harbe Wani Bafalastine Har Lahira A Zirin Gaza
Sep 21, 2018 13:33Rahotanni daga Palastine na cewa a yammacin yau sojojin yahudawan Isra'ila sun harbe wani matashi bafalastine a gangamin da ake gudanarwa a cikin Gaza, domin nemen hakkin Falastinawa da Isra'ila ta kora domin su dawo kasarsu.
-
Yemen Ta Bukaci Duniya Ta Dorawa Saudiyya Alhakin Yaki
Sep 21, 2018 07:31Ma'aikatar harkokin wajen kasar Yemen ta kira yi kungiyoyin kasa da kasa da su dorawa Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa laifin kallafawa mutane Yemen yaki da kuma laifukan da ke tattare da shi.
-
Shugaban Kungiyar Ansarullah: Al'ummar Yemen Ba Za Su Meka Wuya Ga Makiya Ba
Sep 21, 2018 02:07Abdulmalik Badruddin al-Huthy Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen wanda ya gabatar da jawabi jiya alhamis a Sana'a babban birnin kasar Yemen ya tabbatar da cewa duk da irin kisa da ta'addancin da kawancen saudiya ke yi a kasar ba zai sanya al'ummar kasar ta meka wuya ba.
-
Karbala: Miliyoyin Musulmi Na Gudanar Da Tarukan Ashura A Hubbaren Imam Hussain (AS)
Sep 20, 2018 08:22Miliyoyin mabiya mazhabar shi'ar ahlul bait (AS) ne suke gudnar da tarukan juyayin shahadar Imam Hussain (AS) a yau hubbarensa da ke birnin Karbala na kasar Iraki a yau.
-
Kungiyar EU Ta Bayyana Rusa Kauyen Khun Ahmar Na Palasdinu A Matsayin Laifin Yaki
Sep 20, 2018 01:57Tawagar 'yan kwamitin kula alakar da ke tsakanin kungiyar tarayyar Turai da Palasdinu a Majalisar Dokokin Kungiyar Tarayyar Turai ta bayyana cewa; Duk wani matakin rusa kauyen Khun Ahmar da ke gabashin birnin Qudus na Palasdinu yana matsayin laifin yaki ne.
-
Fiye Da Yara Miliyan 5 Ke Fuskantar Barazanar Yunwa A Yemen
Sep 19, 2018 12:35Kungiyar tallafawa yara ta Save the Children ta ce fiye da yara miliyan biyar ne ke fuskantar barazanar yunwa a daidai lokacin da rikicin kasar ke kara kamari kuma farashin kayan abinci ya yi tashin gwaron zabo.
-
An Yanke Wa Mukadashin Jagoran (IS) Hukuncin Kisa
Sep 19, 2018 11:43Wata kotun hukunta manya laifuka a Iraki, ta yanke wa wani mukadashin jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta IS hukuncin kisa.
-
Sojojin Sahayoniya Sun Kai Farmaki Kan 'Yan Makaranta A Garin Alkhalil
Sep 19, 2018 07:59Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmamaki kan kananen yara 'yan makaranta a garin AlKhalil dake yankin kogin jodan
-
Ma'aikatar Tsaron Rasha Ta Dora Alhakin Harbo Jirginta A Syria Akan Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Sep 18, 2018 14:23A wata sanarwa da ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta fitar a dazu, ta ce jiragen yakin Isra'ila sun yi garguwa da jirgin Saman Rasha da aka harbo
-
Rasha Ta Bada Sanarwan Bacewar Jirgin Yakinta A Yakin Lantakiya Na Kasar Siriya
Sep 18, 2018 07:15Majiyar sojoji kasar Rasha a kasar Siriya ta bayyana cewa jirgin saman yakin kasar ya bace a yankin lantakiya na kasar tare da sojoji 14 a cikinsa a jiya da yamma.