-
Jiragen Yakin Kawancen Saudiya Na Ci Gaba Da Kai Farmaki Jahar Hudaida Ta Kasar Yemen
Sep 17, 2018 14:38Jiragen yakin kawancen masarautar saudiya sun yi ruwan bama-bamai har so 11 a kauyen Der Umu Kasum na lardin Zuhra a jahar Hudaida na kasar Yemen, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutum biyu da jikkata wasu da dama na daban.
-
Gwamnatin Sahayoniya Ta Yi Barazanar Kashe Shugaban Kasar Siriya
Sep 17, 2018 14:37Ma'aikatar Yakin Sahayoniya ta watsa wasu hotuna tare da da'awar cewa wurin rayuwar Bashar Al-Asad ne inda ta yi barazanar hallaka Shugaban kasar ta Siriya
-
Jiragen Saman Yakin Rundunar Kawancen Saudiyya Sun Kashe Mutane Akalla Bakwai A Kasar Yamen
Sep 17, 2018 03:05A ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin rundunar kawancen masarautar Saudiyya suke kai wa kan kasar Yamen a safiyar yau Litinin sun kashe mutane akalla bakwai.
-
Wani Mutum Ya Bude Wutar Bindiga A Masallacin Annabi Da Ke Birnin Madina
Sep 16, 2018 08:12Wani mutum ya harba bindiga a harabar Masallacin Manzon Allah {s.a.w} da ke birnin Madinah, inda jami'an tsaron Saudiyya suka samu nasarar damke shi kafin ya kai ga aiwatar da kisan gilla.
-
Wasu Palasdinawa Biyu Sun Yi Shahada Sakamakon Hare-Haren Ta'addancin Sojojin H.K.Isra'ila
Sep 16, 2018 08:08Hare-haren wuce gona da iri da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suke ci gaba da kai wa kan al'ummar Palasdinu suna ci gaba da lashe rayukan Palasdinawa.
-
Isra'ila Ta Kai Hare-Hare Da Makamai Masu Linzami A Kan Kasar Syria
Sep 16, 2018 02:37A daren jiya Asabar ne haramtacciyar kasar Isra'ila ta harba makamai masu linzami a kan filin sauka da tashin jiragen sama na birnin Damascus fadar mulkin kasar Syria, amma makaman kariya na rundunar sojin Syria sun kakkabo su.
-
Adadin Palasdinawa Da Su Ka Yi Shahada Ya Karu
Sep 15, 2018 04:56Masu Zanga-zangar hakkin komawa kasarsu ta gado, sun fusanci kai hare-hare daga sojojin Sahayoniya.
-
Yahudawan Sahyuniya Sun Kai Farmaki A Kauyen Khan Ahmar
Sep 14, 2018 13:08Daruruwan yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan kauyen Khan Ahmar da ke gabashin birnin Quds a yau Juma'a.
-
Sojojin Isra'ila Sun Harbe Falastinawa Biyu A Zirin Gaza
Sep 14, 2018 13:07A ci gaba da gudanar da gangamin neman hakkokin Falastinawa da aka kora daga kasarsu domin dawowa gida da dubban Falastinawa suke gudanarwa a zirin Gaza, sojojin Isra'ila sun bude wuta a kan masu gangamin tare da kashe biyu daga cikinsu da kuma jikkata wasu da dama.
-
Kungiyar Hamas Ta Bayyana Gwamnatin Trump A Matsayin Barazanar Tsaro Na Duniya
Sep 14, 2018 08:30Kakakin kungiyar gwagwarmayar musulinci ta Palastinu wato Hamas ya ce gwamnatin Shugaban Donal Trump na Amurka barazana ga harakokin tsaro da Sulhu na Duniya