-
Mahukuntan Yamen Sun Zargi Kasar Amurka Da Kara Ruruta Wutan Rikici A Kasar
Sep 13, 2018 08:01Kakakin kungiyar Ansarullahi ta kasar Yamen ya bayyana furucin da sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya yi kan kasar Yamen da cewa: Kokari ne na kara ruruta wutan rikici a kasar da ma yankin gabas ta tsakiya baki daya.
-
Jami'an Tsaron Gidajen Kurkukun H.K.Isra'ila Suna Cin Zarafin Palasdinawa Da Ake Tsare Da Su
Sep 13, 2018 07:56Jami'an tsaron gidan kurkukun Asqalan da ke haramtacciyar kasar Isra'ila suna ci gaba da musgunawa Palasdinawa da ake tsare da su a gidan kurkukun.
-
Saudiyya Ta Sake Yin Kisan Kiyashi A Kasar Yemen
Sep 13, 2018 03:17Jiragen yakin kawancen Saudiyya sun kashe mutane 15 da jikkata wasu fiye da 20 a kusa da garin Hudaida dake yammacin kasar Yemen
-
Irak: Harin Ta'addanci Ya Ci Rayukan Mutane Da Dama
Sep 13, 2018 03:10Rahotanni daga Iraki sun ce an kai harin ne da wata mota da aka makare da abubuwa masu fashewa a garin Tikrita da ke arewa maso yammacin birnin Bagadaza.
-
Hamas Ta Kirayi Dukkanin Palasdinawa Da Su Yi Watsi Da Yarjejeniyar Oslo
Sep 13, 2018 03:09Mahmud Zahhar Wanda Kusa ne a cikin kungiyar ta Hamas ya kuma bukaci ganin an yi shariar dukkanin wadanda suka rattaba hannu akan yarjejeniyar ta Oslo wacce ya bayyana da shu'uma.
-
Majalisar Dinkin Duniya Tana Goyon Bayan Kwace Birnin Idlib Daga Hannun Yan Ta'adda
Sep 12, 2018 07:22Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya bayyana cewa yakar yan ta'adda wadanda suke iko da birnin Idlib na kasar Siriya wajibi ne.
-
Kungiyar Arab League Ta Yi Allah Wadai Da Rufe Ofishin Kungiyar 'Yanto Palasdinu Ta PLO A Amurka
Sep 12, 2018 02:54Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ya yi Allah wadai da rufe ofishin kungiyar 'yanto Palasdinu da ke birnin Washington na kasar Amurka.
-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Kashe Mutane Uku Iyalan Gida Guda A Kasar Yamen
Sep 12, 2018 02:33Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suna ci gaba da yin luguden wuta kan yankunan kasar Yamen tare da kashe fararen hula da suka hada da mata da kananan yara.
-
Kungoyar PLO:Rufe Ofishinta A Washingtong Ukubar Gama Gari Ne Ga Palasdinawa
Sep 10, 2018 14:25Babban sakataren kungiyar kwatar 'yencin Palasdinawa ta PLO Sa'ed Ariqat ya bayyana cewa matakin da Amurka ta dauka na rufe ofishin kungiyar a birnin Washington yana dai dai da azabtar da dukkan Palasdinawa ne.
-
Daya Daga Cikin Jagororin Kungiyar Ta'addanci Ta Jubhatun-Nusrah Ya Nemi Mafaka A Turkiyya
Sep 09, 2018 07:20Majiyar gwamnatin Siriya ta sanar da cewa: Daya daga cikin jagororin kungiyar ta'addanci ta Jubhatun-Nusrah da suke da hannu a harhada makamai masu guba a kasar Siriya ya nemi mafaka a kasar Turkiyya.