-
An Hallaka Wasu Sojojin Saudiyya, Da Wasu Sojojin Hayarta A Kasar Yemen
Sep 09, 2018 03:01Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar wasu sojojin Saudiyya tare da wasu sojojin haya masu goya wa korarren shugaban kasar Yemen din Abd Rabbuh Mansur hadi sun hallaka biyo bayan wani hari da sojojin kasar ta Yemen da suke samun daukin sojojin sa kai na kasar suka kai sansanoninsu da ke kan iyakar kasashen biyu.
-
Jiragen Saman Yakin Rundunar Kawancen Saudiyya Sun Kashe Mutane A Lardin Ma'arib Na Yamen
Sep 08, 2018 14:22Jiragen saman yakin rundunar kawancen Saudiyya sun yi luguden wuta a kan lardin Ma'arib da ke kasar Yamen, inda suka kashe mutane biyar kuma uku daga cikinsu mata.
-
Kungiyar Huthi Ta Zargi Saudia Da Alhakin Hana Tawagarta Zuwa Geneva
Sep 08, 2018 02:16Dubban daruruwan mutanen kasar Yemen sun gudanar da zanga zangar yin allawadai da kawancen kasar Saudia wanda ya hana tawagar kasar zuwa birnin Geneva don halattan taron sulhun da MDD ta shirya a kasar Swizland.
-
'Yan Ta'adda Da Dama Suna Ta tserewa Daga Lardin Idlib Na Syria
Sep 07, 2018 14:34'Yan ta'addan takfiriyyah suna ci gaba da tserewa daga lardin Idlib na kasar Syria, a daidai lokacin da rundunar sojin kasar ta Syria take shirin fara kaddamar da wani gagarumin farmaki a kansu.
-
Iraki: An Harba Makaman Roka Akan Babban Cibiyar Gwamnatin Iraki A Bagadaza
Sep 07, 2018 01:10Rahotanni da suke fitowa daga Irakin sun ce an harba makaman roka din ne dai akan cibiyar da ake kira da; Green Zone' da ke cikin birnin bagadaza a jiya alhamis
-
Nasrallah: Amurka da 'Isra'ila' Sun Gaza Wajen Cimma Manufarsu A Gabas Ta Tsakiya
Sep 06, 2018 12:11Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, Sayyid Hasan Nasrallah, ya bayyana cewar Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila sun sha kashi cikin dukkanin makirce-makircen da suka kulla don cimma bakar aniyarsu a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Buhari Ya Bukaci Tallafin China Domin Ci Gaban Tattalin Arzikin Najeriya
Sep 06, 2018 07:19Shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyanawa takwaransa na kasar China Xi Jinping kan cewa gwamnatinsa ta na matukar son ganin an kammala aikin gina madatsar ruwa mai bada wutan lantar a yankin Mambila na jihar Taraba.
-
Dakarun Yemen Sun Halba Makamai Masu Linzami Zuwa Kudancin Saudiya
Sep 06, 2018 03:53Dakarun tsaro da mayakan sa kai na kasar yemen sun halba makamai masu linzami kan sansanin dakarun tsaron Saudiya a lardin Najran na kudancin kasar a daren jiya laraba
-
Palasdinawa 25 Sun Jikkara A kan Iyaka Da Yankin Gaza
Sep 05, 2018 07:20Majiyar Palasdinawa ta ambaci cewa; sojojin Sahayoniya sun bude wuta akan masu Zanga-zangar akan iyaka da yankin na Gaza
-
An Bukaci Yanke Wa Fitaccen Malamin Salafiyya Na Saudiyya Hukuncin Kisa
Sep 04, 2018 13:50Babban mai shigar da kara na Saudiyya ya bukaci da kotun ta yanke hukuncin kisa akan Sheikh Salman Audah a yau Talata.