-
Syria: Amurka Tana Bai Wa "Yan Ta'adda Makamai
Sep 04, 2018 13:46Ma'aikatar harkokin wajen Syria ta fitar da bayani da a ciki ta bayyana cewa; Amurka da kawayenta suna ba da makamai ga 'yan ta'addar kungiyar Nusrah da kuma Da'esh
-
Masar: Wani Bom Ya Tashi A Kusa Da Ofishin Jakadancin Amurka
Sep 04, 2018 13:44Kamfanin dillancin labaran Reuters ya ambato cewa bom din ya fashe ne akan titin Simon Bolivar da ke birnin al-kahira, inda nan ne ofishin jakadancin Amurka yake.
-
Hamas: Gwagwarmaya Ce Kadai Hanyar Kalubalantar Laifukan 'Yan Sahayoniya
Sep 04, 2018 13:42A wani bayani da kungiyar ta gwagwarmaya ta fitar ta ce; Har yanzu haramtacciyar kasar Isra'ila tana ci gaba da tafka laifuka a yankin yammacin kogin Jordan.
-
Amurka Ta Gargadi Kasashen Rasha Da Iran Kan Harin Da Suke Son Kaiwa Yan Ta'adda A Idlib
Sep 04, 2018 02:04Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya gargadi kasashen Rasha da Iran kan anniyarsu ta tallafawa gwamnatin kasar Siriya ta kwace tungar yan ta'adda na karshe a kasar wato garin Idlib.
-
Kungiyar Agajin Palasdinawa "Unruwa" Ta Yi Gargadi Akan Manufar Amurka A Kanta
Sep 03, 2018 14:30Kakakin Kungiyar Agajin ta Unruwa Chris Gunness ya ce; Palasdinawa miliyan 4.5 za su cutu daga yanke taimakon kudaden da Amurka ta yi.
-
Yan Siyasa A Kasar Iraqi Sun Bayyana Cewa Zasu Kafa Gwamnati Nan Kusa.
Sep 03, 2018 02:06Jam'iyyun siyasa a kasar Iraqi sun bada sanarwan samar da kawance daban daban don kafa sabuwar gwamnati nan kusa
-
Netanyahu: Mun Yi Farin Ciki Da Dakatar Da Taimakon Amurka Ga UNRWA
Sep 02, 2018 13:11Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu ya yi maraba da matakin da Amurka ta dauka, na dakatar da taimakon da take baiwa hukumar majalisar dinkin duniya ta UNRWA da ke taimaka ma Falastinawa.
-
Dakarun Tsaron Ruwan Yemen Sun Kai Hari Kan Jirgin Ruwan Yakin Saudiya
Sep 01, 2018 14:28A Wannan asabar, dakarun tsaron ruwan yemen sun kai farmaki kan wani wani jirgin ruwan yaki na saudiya a kudancin kasar.
-
Amurka Ta Yanke Dukkan Tallafin Da Take Bawa Palasdiwa Yan Gudun Hijira
Sep 01, 2018 02:01Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta bada sanarwan dakatar da tallafin kudade da ta saba bawa yan gudun hijira Palasdinawa karkashin kungiyar nan ta UNRWA.
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kasar Yamen
Aug 30, 2018 14:31Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya da na rundunar kawancenta suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.