-
Sama Da Yan Siriya Dubu 5, Kungiyar ISIS Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Kansu
Aug 30, 2018 07:53Cikin wani rahoto da ta fitar a daren jiya laraba, kungiyar kare hakin bil-adama ta kasar Siriya ta sanar da cewa sama 'yan kasar dubu biyar ne kungiyar ta'addancin nan ta ISIS ta zartawa hukuncin kisa.
-
Garkuwam Makamai Na Kasar Siriya Suna Dakon Duk Wani Harin Da Kasashen Yamma Zasu Kai Kaiwa Kasar
Aug 28, 2018 14:33Wata majiyar sojojin kasar Siriya ta bayyan cewa garkuwan makamai masu linzami da kuma na kakkabo jirgaen sama na kasar a shirye suke don hana duk wani hari da makaman guba wanda yan ta'adda a garin Idlib zasu kai cikin kasar don bawa Amurka da kawayenta hujjar farwa kasar da yaki.
-
MDD: Kisan Fararen Hula Da Saudiyya Ke Yi A Yemen Ya Zama Laifukan Yaki
Aug 28, 2018 08:26Kwamitin da ke kula da kare hakkokin kananan yara da ke karkashin majalisar dinkin dinkin duniya, ya fitar da wani rahoto kan kisan kiyashin da Saudiyya take yi wa kananan yara a Yemen da cewa, hakan yana a matsayin laifukan yaki.
-
An Zargi Amurka Da Shirin Kai Wa Syria Hari
Aug 28, 2018 02:53Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ce ta sanar da cewa Amurkan tana girke kayan yaki kusa da Syria da shirin kai mata hari
-
Wasu Sojojin Gwamnatin Sudan Da Suke Yaki A Yamen Sun Fara Barin Kasar
Aug 27, 2018 07:56Wasu daga cikin sojojin Sudan da suke yaki karkashin rundunar kawancen Saudiyya a kasar Yamen sun fara komawa gida sakamakon matsin lamba da suke fuskanta.
-
Sojojin Gwamnatin Iraki Sun Kashe 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish 13 A Shiyar Arewacin Kasar
Aug 27, 2018 07:54Majiyar tsaron Iraki ta sanar da cewa: Sojojin Gwamnatin Kasar sun kashe 'yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish 13 a kudancin garin Mosel da ke arewacin kasar.
-
An Hallaka Sojojin Hayar Saudiya Sama Da 66 A Yemen
Aug 27, 2018 03:31Majoyin labarai sun sanar da hallakar sojojin hayar saudiya sama da 66 a wani farmaki na dakarun kasar Yemen
-
Sa'ib Uraikat Ya Ce Amurka Tana Kokarin Mika Palasdinu Durumgum Ga H.K.Isra'ila
Aug 26, 2018 14:33Babban sakataren gudanarwa na kungiyar yanto Palasdinu ta PLO ya ce: Gwamnatin Amurka ta yanzu ta tsame hannunta daga duk wani batun neman warware rikicin Palasdinu, kawai burinta shi ne mika Palasdinu ga gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Majalisar Dokokin Kasar Libya Ta Bukaci Ganin An YI Fada Da Ayyukan Ta'addanci
Aug 26, 2018 02:49Majalisar kasar ta Libya ta bakin shugabanta Akilah Salih Isa ta mayar da martani akan harin ta'addancin da aka kai a yankin Ka'am a yammacin kasar.
-
Palastinawa 189 Ne Suka Jikkata A Zanga-Zangar Dawo Da Hakki Na Juma'a Ta 22
Aug 25, 2018 00:51Ma'aikatar Kiyon Lafiyar Palastinu a daren jiya juma'a ta sanar da cewa mutum 189 ne suka jikkata yayin zanga-zangar juma'ar dawo da hakki karo na 22 da aka gudanar a yankin Zirin Gaza.