-
Human Rights Watch: Rahoton Kawancen Saudia Kan Kisan Kiayshin Yemen Bai Da Wani Kima
Aug 24, 2018 14:30Kungiyar kare hakkin bil'adama ta"Human Rights Watch" ta bayyan rahoton binciken da kawancen Saudia ya fitar dangane da kisan kiyashin da suka yi wa mutanen kasar Yemen a matsayin kariya wanda kuma bai da wani kima.
-
Amnesty TA Yi Kira Ga Saudiyya Da Ta Soke Hukuncin Kisan Da Wasu Masu Fafutuka
Aug 24, 2018 08:26Kungiyar kare hakkin Dan'adam din tana son ganin mahukunta a Saudiyyar ba su kashe Isra, algamgam da wasu mutane hudu da suke tare da ita ba
-
Kungiyar Hizbullahi Ta Kasar Lebanon Ta Yi Allah Wadai Da Kisan Gillar Da Saudiyya Ke Yi A Yamen
Aug 24, 2018 01:55Kungiyar Hizbullahi ta kasar Lebanon ta yi tofin Allah tsine kan kisan gillar da rundunar kawancen Saudiyya ta yi wa fararen hula a lardin Hudaidah da ke yammacin kasar Yamen.
-
An Sallami Sheikh Isa Qasim Daga Asibiti
Aug 23, 2018 02:09An sallami babban malamin addinin muslunci na kasar Bahrain daga asibiti a birnin London, bayan jinyar da ya yi tsawon kimanin kwanaki 50, biyo bayan wani aikin tiyata da aka yi masa.
-
Ana Shirin Sare Kan Wata Mace Mai Rajin Kare Hakkokin Bil Adama A Saudiyyah
Aug 23, 2018 02:06Ofishin babban mai shigar da kara na gwanatin kasar saudiyyah, ya bukaci da a zartar da hukuncin kisa kan wasu 'yan farar hula 5 a kasar, daga cikinsu har da fitacciyar mai rajin kare hakkokin mata a kasar.
-
Shugaban Kasar Syria Ya Yi Watsi Da Shawarar Kasar Saudiyya
Aug 22, 2018 14:31Wani dan majalisar dokokin Lebanon mai wakiltar Hizbullah ya ce; Shugaba Basshar Assad ya ki yarda da shawarar Saudiyya na yanke alaka da Hizbullah domin Saudiyya ta kashe makudan kudi saboda sake gina Syria
-
Sojojin Yemen Sun Kwace Iko Da Sansanonin Soja A Yammacin kasar
Aug 22, 2018 14:23Majiyar tsaron kasar Yemen ta ce sojoji da dakarun sa kai na Ansarullah sun kame yankuna da dama da su ke a yammacin kasar
-
Sojojin Siriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda Fiye Da 100 A lardin Suwaida Na Kasar
Aug 22, 2018 01:56Cibiyar Kare Hakkin Bil-Adama ta kasar Siriya ta sanar da cewa: Sojojin gwamnatin Siriya sun kashe 'yan ta'addan kungiyar Da'ish 105 a lardin Suwaida na kasar.
-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Ta Bukaci Daukan Matakin Kalubalantar Bakar Siyasar H.K.Isra'ila
Aug 22, 2018 01:55Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta Arab League ta bukaci hanzarta daukan matakin kalubalantar bakar siyasar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan Masallacin Aksa da ke birnin Qudus.
-
Wani Tsohon Jami'in Kungiyar Tsaro Ta NATO Ya Ce: H.K.Isra'ila Tana Taimakon 'Yan Ta'adda
Aug 22, 2018 01:54Tsohon shugaban kwamitin tsaron kungiyar tsaro ta NATO ya yi furuci da cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana taimakon kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya.