-
Kungiyar Hamas Ta Palasdinu Ta Ce Ana Ci Gaba Da Kitsa Makirce-Makirce Kan Palasdinawa
Aug 21, 2018 08:15Shugaban ofishin bangaren siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ya bayyana cewa: Al'ummar Palasdinu suna ci gaba da fuskantar makirce-makirce daga bangarori daban daban.
-
Saudiyyah: Jami'an Tsaro Sun Yi Awon Gaba Da Limamin Haramin Makka
Aug 21, 2018 04:22Jami'an tsaron masarautar Saudiyya sun awon gaba da Sheikh Saleh Al Talib daya daga cikin limaman masallacin haramin Makka mai alfarma.
-
Saudiyya Ta Haramta wa Maniyyata Daga Qatar Sauke Farali A Wannan Shekara
Aug 19, 2018 22:57Kwamitin kare hakkokin 'yan kasa a kasar Qatar ya sanar da cewa,a shekarar bana Saudiyya ta haramta wa maniyyata daga kasar ta Qatar zuwa aikin hajji domin sauke farali, saboda dalilai na siyasa.
-
Al'ummar Sudan Tana Ci Gaba Da Nuna Rashin Amincewa Da Tura Sojojin Kasar Zuwa Yamen
Aug 18, 2018 14:40Al'ummar Sudan tana ci gaba da sanya matakin matsin lamba kan gwamnatin kasar kan daukan matakin janye sojojin kasar daga rundunar kawancen Saudiyya da ke yaki a kasar Yamen.
-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Yin Luguden Wuta Kan Kasar Yamen
Aug 18, 2018 14:36Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai jerin hare-haren wuce gona da iri kan sassa daban daban na kasar Yamen tare da kashe fafaren hula akalla uku da kuma jikkata biyar na daban.
-
Shugabannin Kasashen Masar Da Faransa Sun Bukaci Kawo Karshen Rikici A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Aug 17, 2018 07:50Shugabannin kasashen Masar da Faransa sun tattauna batun Palasdinu da kasashen Libiya da Siriya tare da jaddada bukatar daukan matakan warware rikicin yankin gabas ta tsakiya.
-
'Yan Ta'addan Al-Kaida Da Daesh Na Yaki A Cikin Sahun Sojin Saudiyyah A Yemen
Aug 16, 2018 13:41Kungiyar Ansarullah (Al-huthi) ta sanar da cewa, manyan kungiyoyin 'yan ta'adda na duniya wato alkaida da Daesh (ISIS) suna yaki a sahu guda akasar Yemen, domin taimaka ma sojojin mamayar Saudiyya a kasar.
-
Falastinawa Za Su Ci Gaba Da Jerin Gwano Har Sai An Kawo Karshen Killace Gaza
Aug 16, 2018 13:40Shugaban kungiyar fafutkar neman kawo karshen killace zirin Gaza Bassam Munasirah ya jaddada cewa, za su ci gaba da jerin gwano har sai an kawo karshen killace yankin Gaza baki daya.
-
UNICEF Ta Ce: A Duk Shekara Kananan Yara 66,000 Ne Suke Mutuwa A Kasar Yamen
Aug 16, 2018 02:29Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ya sanar da cewa: A duk shekara kananan yara 'yan kasa da shekaru biyar a duniya kimanin 66,000 ne suke mutuwa a kasar Yamen.
-
Jami'an Tsaron Saudiyya Sun Yi Musayar Wuta Da Wani Dan Ta'adda A Kasar
Aug 16, 2018 02:20Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Saudiyya ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi musayar wuta da wani dan bindiga a garin al-Bakiryah da ke kusa da birnin Riyadh fadar mulkin kasar.