-
Sayyid Nasarallah: Kungiyar Hizbullah Ta Fi HKI Karfi
Aug 15, 2018 14:27Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanan Sayyid Hassan Nasarallah ya ce nasarar da kungiyar ta samu a yakin shekara ta 2006 kan HKI nasarce daga Allah, Majalisar dinkin duniya, kungiyar kasashen larabawa kosa sauran kungiyoyin kasa da kasa basa da hannu a cikin wannan nasarar.
-
Masar: Kungiyar Ikhwanul Muslimin Ta Bukaci A Gudanar Da Zaben Gaggawa
Aug 15, 2018 08:22Kamfanin dillancin labaran Anatoli ya yi wannan kiran ne a daidai lokacin da ake cika shekaru biyar da tarwatsa gangamin Rabi'a al-adawiya da jami'an tsaron kasar su ka yi
-
Yemen: Unicef ta Mayar Da Martani Akan Harin Da Saudiyya Ta Kai Wa Kananan Yara
Aug 15, 2018 08:19Asusun kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya Unicef ta bakin shugabansa a yankin gabas ta tsakiya Great Caviler ya ce har yanzu Saudiyyar na ci gaba da kashe kananan yara
-
Saudiyyah: Wani Malami Ya Mutu Sakamakon Azabtarwa A Hannun Jami'an Tsaro
Aug 14, 2018 14:58Wani malamin Ahlu sunnah dan kasar Saudiyay ya mutu a hannun jami'an tsaron kasar, sakamakon azbatrawar da suka yi masa.
-
Zanga-Zangar Palasdinawa Ta Neman Hakkin 'Yan Gudun Hijira Ta Lashe Rayukan Mutane 176
Aug 14, 2018 02:26Sojojin gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun kashe Palasdinawa 176 tare da jikkata wasu 18,000 na daban tun daga ranar 30 ga watan Maris na wannan shekara zuwa yanzu.
-
Makaman Da Saudiyya Ta Kai Hari Da Su Kan Yara A Yemen Na Amurka Ne
Aug 13, 2018 15:05Kakakin ma'aikatar tsaro a hukumar tseratar da kasa ta Yemen ya bayyana cewa, dukkanin makaman da Saudiyya ta yi amfani da su wajen kai hari kan motar bas ta yara 'yan makaranta, makaman Amurka ne.
-
Kungiyar Hamas Ta Gargadi Isra'ila Akan Ci Gaba Da Yi Wa Gaza Barazana
Aug 13, 2018 08:18Reshen soja na kungiyar ta Hamas, ya fitar da wani bayani wanda a ciki ya yi gargadin cewa dun wani wuce gona da iri da 'yan sahayoniya za su yi a Gaza zai fuskanci mayar da martani
-
Dakarun Yemen Sun Kakkabo Jirgin Leken Asiri Na Kawancen Saudiya
Aug 12, 2018 14:27Majiyar kasar Yemen ta sanar da kakkabo wani jirgi maras matuki na leken asirin kawancen saudiya a jahar Aljawf dake arewacin kasar
-
'Yan Ta'adda Sun Kashe 'Yan Sandan Kasar Jordan Guda 3 Tare Da Jikkata Wani Adadi Mai Yawa
Aug 12, 2018 02:11Dauki ba dadi tsakanin 'yan sandan gwamnatin Jordan da wasu gungun 'yan ta'addan kasar ya lashe rayukan 'yan sanda akalla uku tare da jikkata wasu fiye da 20 na daban.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Kakkausar Suka Kan Take Hakkin Bil-Adama A Saudiyya
Aug 12, 2018 02:01Kungiyar tarayyar Turai ta yi tofin Allah tsine kan kame mata masu rajin kare hakkin bil-Adama a kasar Saudiyya.