-
Palasdinawa Hudu Ne Suka Yi Shahada Sakamakon Harin Wuce Gona Da Iri Kan Zirin Gaza
Aug 10, 2018 07:54Ma'aikatar lafiya a Palasdinu ta sanar da cewa: Palasdinawa 4 ne suka yi shahada yayin da wasu adadi mai yawa suka jikkata sakamakon hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan yankin Zirin Gaza.
-
Sojojin Mamayar Saudiyya Biyar Sun Halaka A Yankin Kudancin Kasar Yamen
Aug 10, 2018 07:50Sojojin mamayar masarautar Saudiyya biyar sun halaka a yankin kudancin kasar Yamen kusa da kan iyaka da kasar Saudiyya.
-
Harin Saudiyya Ya Hallaka Yara 'Yan Makaranta 39 A Yemen
Aug 09, 2018 10:01Wani harin sama da kawancen da Saudiyya ke jagoranta a yakin Yemen, ya yi sanadiin mutuwar yara 'yan makaranta a kalla 39 tare da jikkata wasu mutane 48 na daban a arewacin kasar ta Yemen.
-
Kungiyar Hamas Ta Halba Rokoki 220 Zuwa Yankunan Yahudawa
Aug 09, 2018 07:25Dakarun Gwagwarmayar Palastiwa sun mayar da martani kan hare-haren da jiragen yakin Sahayuna suka yankin zirin gaza, daga daren jiya laraba zuwa wayewar yau alhamis, sun halba rokoki akalla 220 zuwa yankunan yahudawa 'yan kama wuri zauna dake kudancin Palastinu.
-
MDD Ta Yi Gargadi Kan Halin Da Mata Masu Juna Biyu Ke Ciki A Hudaida na Kasar Yemen
Aug 09, 2018 07:23Ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da jiragen yakin kawancen Saudiya ke kaiwa jihar Hudaida na kasar Yemen, Majalisar Dinkin Duniya ta ce lamarin ya jefa rayukan duban Mata masu juna biyu a yankin cikin hadari.
-
Jirgin Saman Yakin Saudiyya Ya Kashe Mutane A Lardin Amran Na Kasar Yamen
Aug 08, 2018 14:16Luguden wutan da jirgin saman yakin masarautar Saudiyya ya yi a kan yankin Al-Musiyah da ke lardin Amran na kasar Yamen ya yi sanadiyyar kashe mutane akalla bakwai.
-
Palasdinu: Kungiyar Hamas Ta Sha Alwashin Mayar Wa Da HKI Martani
Aug 08, 2018 03:04Reshen sojan kungiyar Hamas ta Palasdinu, izzuddin al'qassam ya ce zai mayar da martani akan kisan mayakansa biyu da sojojin HKK su ka yi
-
Iraki Ta Ce Ba Za Ta Shiga Cikin Takunkumin Da Aka Kakabawa Iran Ba
Aug 08, 2018 02:59Fira ministan kasar Iraki Haidar Ibadi ya soki takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran, tare da cewa ba za ta shiga ciki ba
-
Yawan 'Yan Jaridun Da Jami'an Tsaron Isra'ila Suka Kama Ya Karu
Aug 07, 2018 02:01A jiya Litinin Dakarun tsaron Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kame Ibrahim Arratisi dan jaridar TRT na kasar Turkiya a yankin kogin jodan
-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Kai Hare-Hare Kan Lardunan Sa'adah Da Hudaidah Na Yamen
Aug 06, 2018 07:31Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan lardunan Sa'adah da Hudaidah da suke kasar Yamen.