-
Sarkin Dubai Ya Soki Lamirin Mahukuntan Kasashen Larabawa
Aug 06, 2018 01:20Sheikh Muhammad Bin Rashid Al Maktum sarkin Dubai ya caccaki mahukuntan kasashen larabawa kan abin da ya kira rashin iya tafiyar da mulki a kasashensu.
-
Sojojin Kasar Yemen Sun Gargadi Sojojin Kasar Saudiya Akan Ci Gaba Da Kai Wa Kasar Hari
Aug 05, 2018 07:55Kakakin sojojin Kasar Yemen ya sanar da cewa; Sun kai hari da jirgi maras matuki akan cibiyar jiragen sama ta sarki Khalid da ke gundumar Asir a kudancin Saudiyya
-
Masar: An Kashe 'Yan Ta'adda 11 A yankin Sinaa
Aug 05, 2018 07:52Majiyar tsaron Masar ta sanar da cewa; Sojojin kasar sun yi musayar wuta da 'yan ta'adda a yankin al-arish da ke gundumar Sinaa ta arewa wanda ya kare da kashe mutane 11 daga cikinsu.
-
Al'ummar Siriya Sun Gudanar Da Bikin Samun Nasarar Sojoji A Kan 'Yan Ta'adda
Aug 05, 2018 03:13Mazauna garin Hadar na jahar Kunaitara sun gudanar da biki na cin nasarar Sojojin kasar da kuma tabbatar da tsaro a jahar baki daya
-
Jiragen Yakin Isra'ila Sun Kaddamar Da Hare-Hare A Zirin Gaza
Aug 04, 2018 14:39A yau jiragen yakin Isra'ila sun kaddamar da hare-hare a kan wasu yankuna na zirin Gaza.
-
Gwamnatin Kasar Iran Ta Yi Allahwadai Da Kisan Kiyashin Da Saudiya Take Yi A Yemen
Aug 03, 2018 14:33Gwamnatin kasar Iran ta yi allawadai da kisan kiyashin da jiragen yakin saudia da kawayenta suke ci gaba da yi a kasar Yemen.
-
Afganistan : An kai Mummunan Hari A Masallacin 'Yan Shi'a
Aug 03, 2018 06:44Rahotanni daga Aganistan na cewa gomman mutane ne suka rasa rayukansu, a wasu jerin hare haren kunan bakin wake a wani masallacin Juma'a dake gabashin kasar
-
Harin Ta'addancin Ya Kashe Mutane A Garin Halab Na Siriya
Aug 03, 2018 02:16Kungiyar 'yan ta'adda ta kai hari garin Halab dake arewacin kasar Siriya, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar mutum 9.
-
Yemen : Harin Saudiya Ya Kashe Mutum 52 A Hudaida
Aug 03, 2018 02:16Majiyar Yemen ta sanar a daren jiya alhamis cewa adadin mutanan da suka rasa rayukansu sanadiyar harin ta'addancin da jiragen yakin kawancen saudiya suka kai asibitin al-thaurah da ke garin al-Hudaidah dake arewacin kasar ya haura zuwa 52.
-
Yemen: Saudiyya Ta Yi Kisan Kiyashi A Garin al-Hudaida
Aug 02, 2018 14:23Jiragen yakin Saudiyya sun kai hari a asibitin al-thaurah da ke garin al-Hudaidah, wanda ya yi sanadin shahadar mutane da dama