-
MDD Ta kira Yi Mutanen Zimbabwe Da Su Kai Zuciyar Nesa
Aug 02, 2018 14:22Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana damuwarsa akan rikicin da ya kunno kai bayan zaben shugaban kasa a Zimbabwe yana kiran al'ummar kasar da su kai zuciya nesa.
-
Isra'ila Ta Hana Shigar Da Man Fetur Da Iskar Gaz Zuwa Gaza
Aug 02, 2018 07:23Ministan Yaki na Sahayuna ya bawa Sojoji umarni hana shigar da Man fetir gami da Iskar Gaz zuwa yankin Zirin Gaza.
-
Amnesty Int. Ta Zargi Turkiyya Da Take Hakkin Bil-Adama A Siriya
Aug 02, 2018 02:56Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta bukaci gwamnatin Turkiyya da ta kawo karshen take hakkin bil-Adama a garin Afrin da ke arewacin kasar Siriya.
-
Palasdinawa Sun Shigar Da Karar Gwamnatin H.K.Isra'ila A Gaban Kotun ICC
Aug 02, 2018 02:54Kwamitin shirya zanga-zangar lumana kan neman hakkokin Palasdinawa ya sanar da cewa: Kwamitin ya shigar da karar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a gaban kotun kasa da kasa da ke shari'ar manyan laifuka a duniya ta ICC
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Sun Kashe Mutane A Kasar Yamen
Aug 01, 2018 07:24Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun yi luguden wuta a lardin Sa'adah da ke arewacin kasar Yamen, inda suka kashe mutane biyu ciki har da karamin yaro guda.
-
Iraki : An Soke Dokar Biyan Tsaffin 'Yan Majalisa Kudaden Fansho
Aug 01, 2018 01:00Kotun kolin Iraki, ta soke dokar nan da 'yan majalisar dokokin kasar suka amince da ita, ta biyan tsaffin 'yan majalisar kudaden ritaya ko fansho.
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Palasdinu Ta Yi Allah Wadai Da Matsayin Kasar Amurka Kan Palasdinu
Jul 31, 2018 14:56Ma'aikatar harkokin wajen Palasdinu ta yi Allah wadai da ziyarar da jakadar kasar Amurka ya kai yankunan Palasdinawa da aka mamaye domin ganewa idonsa matsugunan Yahuadawan Sahayoniyya 'yan kaka gida da aka gida a yankunan.
-
An Kai Hari A Wani Ofishin 'Yan Gudun Hijira A Afganistan
Jul 31, 2018 06:47Rahotanni daga Afganistan na cewa wasu 'yan bindiga sun kai hari a wani ofishin kula da 'yan gudun hijira dake birnin Jalalabad a gabashin kasar.
-
Siriya : Kurdawa Sun Amince Da Yin Shawarwari Da Gwamnati
Jul 31, 2018 06:46Kwamitin dimokuradiyya na Syria, na hukumar siyasa da Kurdawa suka kafa, ya ce a shirye kwamitin ya ke ya yi shawarwari tare da gwamnatin kasar Syria.
-
Kungiyar (IS) Ta Sace Mata Da Yara 36 A Siriya
Jul 30, 2018 09:43Bayanai dag Siriya na cewa kungiyar 'yan ta'adda ta (IS) ta sace mata da yara a kalla 36 bayan mummunan harin data kai a makon da ya gabata a lardin Suweda.