-
Sojojin Yamen Sun Samu Nasarar Halaka Sojojin Mamayar Saudiyya Masu Yawa
Jul 29, 2018 14:36Sojojin Yamen da dakarun kungiyar Ansarullahi sun kashe sojojin mamayar Saudiyya masu yawa a sassa daban daban na kasar ta Yamen.
-
Jami'an Tsaron Iraki Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Kunan Bakin Wake A Garin Samarra Na Kasar
Jul 29, 2018 14:34Jami'an tsaron Iraki sun yi nasarar halaka wasu gungun 'yan kunan bakin wake kafin su kai ga tarwatsa kansu a tsakanin jama'a a garin Samarra da ke arewa da birnin Bagadaza fadar mulkin kasar.
-
Yan Gudun Hijiran Kasar Siria A Labanon Kimani 900 Ne Suka Koma Gida
Jul 29, 2018 07:22Kimanin yan gudun hijiran kasar Siriya a Labanon 900 ne suka koma gida bayan bayan an sami zaman lafiya a yankunan da dama na kasar
-
Isra'ila Ta Kai Hari Yankin Zirin Gaza
Jul 29, 2018 02:01Majiyar Palastinu ta sanar da cewa a safiyar wannan lahadi, HK Isra'ila ta kai hari da jirgi masar matuki kan wasu gungun matasan Palastinawa a yankin zirin Gaza.
-
Kungiyar Ansarullah:Kawancen Saudiya Za Su Kwashi Kashinsu A Hanu.
Jul 29, 2018 02:01Kakakin Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Muhamad Abdu-Salam ya ce yakin da kawancen Saudiya ta shiga da kasar ya zo musu da ba zata, kuma za su ci gaba da kashe kudadensu ba tare da cin nasara ba.
-
An Fallasa Harkar Kasuwanci Tsakanin Kasar Morocco Da HKI
Jul 28, 2018 14:36Kafafen yada labarai na kasar Morocco sun fallasa dangantakar kasar ta kasuwanci da haramtacciyar kasar Israela.
-
Wani Matashin Bapalastine Yayi Shahada A Kudancin Zirin Gaza
Jul 28, 2018 08:21A Ci gaba da zanga-zangar neman dawo da hakki, wani matashin Bapalastine ya yi shahada sanadiyar mumunar rauni da ya samu a jiya Juma'a
-
Sojojin Siriya Sun Tsarkake Kashi 98% Na Jihar Dar'a
Jul 28, 2018 08:18Masu rajin kare hakin bil-adama na bangaren 'yan adawa sun sanar a wannan assabar cewa Sojoji da dakarun sa kai na kasar sun mamaye kashi 98% na jihar Dar'a na kudancin kasar
-
Palasdinu: "Yan Sandan Sahayoniya Sun Kai Wa Masallacin Kudus Hari
Jul 28, 2018 04:02A jiya juma'a ne 'yan sandan sahayoniya su ka kai wa masu salla a masallacin kudus hari ta hanyar harba abubuwa masu kara
-
Ci Gaba Da Zanga-zanga A Fadin Kasar Iraki
Jul 28, 2018 04:01A jiya juma'a da marece al'ummar Iraki sun gudanar da Zanga-zanga a fadin kasar domin nuna kin amincewa da cin hanci da rashawa