-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Kai Jerin Hare-Hare Kan Lardin Hudaidah Na Kasar Yamen
Jul 27, 2018 07:32Rundunar kawancen Saudiyya ta kaddamar da jerin hare-haren wuce gona da iri kan yankunan lardin Hudaidah da suke yammacin kasar Yamen.
-
Gwamnatin H.K.Isra'ila Zata Gina Daruruwan Gidaje A Yankin Palasdinawa Da Ta Mamaye
Jul 27, 2018 07:28Ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya sanar da cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila zata gina wasu sabbin gidaje 400 a yankin kudu maso gabashin garin Ramallah da ke gabar yammacin kogin Jordan.
-
Sojojin Siriya Sun 'Yanto Garin Kunaitara
Jul 26, 2018 14:37Sojoji da Dakarun sa kai na Siriya sun samu nasarar 'yanto garin kunaitara daga mamayar kungiyoyin 'yan ta'adda a wannan alhamis.
-
Wani Jami'in Gwamnatin Amurka Ya Gana Da Ministan Harkokin Wajen Lebanon Dangane Da Hizbullah
Jul 26, 2018 07:29Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ya bayyana cewa mataimakin Pompeo ya gana da ministan harkokin wajen kasar Labanan Jibran Basil dangane da kungiyar Hizbullah.
-
Jihadul-Islami Ta Gargadi Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Jul 26, 2018 02:29A wani bayani da reshen soja na kungiyar Jihadul-Islami ya fitar a jiya Laraba ya ce; Duk wata ta'asa da 'yan sahayoniya za su tafka akan al'ummar Palasdinu za su fuskanci mayar da martani
-
Yemen: Jiragen Ruwan Saudiyya Na Jigilar Man Fetur Sun Dakatar Da Zirga-zirga
Jul 26, 2018 02:24Ministan makamashi na Saudiyya Khalid al-Falih ne ya sanar da dakatar da zirga-zirgar jiragen daukar man fetur din
-
Cibiyar Bada Fatawar Addini A Masar Ta Ce: H.K.Isra'ila Ce Ke Goyon Bayan 'Yan Ta'addan Siriya
Jul 25, 2018 14:59Cibiyar bada fatawowin addinin Musulunci a kasar Masar ta fitar da sanarwar cewa: Kwararan dalilai sun tabbatar da cewa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ce ke goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya.
-
Harin IS Ya Kashe Mutum 30 A Yayin Zaben Pakistan
Jul 25, 2018 06:35Rahotannin daga Pakistan na cewa mutane a kalla talatin ne suka rasa rayukansu, kana wasu 30 kuma na daban suka raunana a wani harin kunar bakin wake da aka kai a kusa da wata runfar zabe dake lardin Qetta a kudu maso yammacin kasar.
-
Siriya : Harin IS Ya Yi Ajalin Mutum 54
Jul 25, 2018 06:34Kungiyar 'yan ta'adda ta IS, ta kashe mutum 54 a wasu jerin hare haren kunan bakin wake data kai a wasu kyauwuka dake kudancin Siriya.
-
Sojojin Masar Sun Kai Sumame A Wata Mabuyar Yan Ta'adda A Yankin Sinaa.
Jul 25, 2018 01:59Sojoijin kasar Masar Sun kai sumame a wata mabuyar yan ta'adda na kungiyar Daesh yankin Sina inda suka halaka 13 daga cikinsu suka jakata wasu, sannan suka gano makamai masu yawa a mabuyar.