-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Abinda Ke Faruwa Tsakanin Siriya Da HKI
Jul 25, 2018 01:55Jakadan majalisar dinkin duniya na musamman kan rikicin gabas ta tsakiya ya yi gargadi kan hatsarin da ke faruwa a tuddan golan na kan iyakar Siriya da HKI.
-
An Hallaka Sojojin Hayar Saudiya Masu Yawa A Yemen
Jul 24, 2018 14:40Dakarun tsaron Yemen sun samu nasarar hallaka sojojin hayar saudiya da dama a wani farmaki da suka kai sansaninsu na jihar Ta'az dake kudu masu yammacin kasar
-
"Yan Gudun Hijira Na Kasar Syria sun Fara koma wa Gida
Jul 24, 2018 08:15Shugaban cibiyar tafiyar da tsarin mulki a ma'aikatar tsaron kasar Rasha Mikhail Mezentsev ne ya snaar da cewa an bude manyan wurare shiga da fice domin ba da dama ga yan gudun hijirar Syria da su koma gida
-
MDD Ta Yi Gargadin Akan Halin Da Mutane Gaza Suke Ciki
Jul 24, 2018 08:05Kwamishinan Kare Hakkin Dan'adam na MDD ne ya yi gargadin cewa halin da ake ciki a Gaza ya yi muni matuka
-
Sojojin Yamen Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Haren Maida Martani Kan Rundunar Kawancen Saudiyya
Jul 23, 2018 14:25Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun kai wasu jerin hare-haren daukan fansa kan sansanonin rundunar kawancen Saudiyya tare da halaka da dama daga cikin 'yan mamaya.
-
Wani Bapalastine Guda Ya Yi Shahada Sanadiyar Farmakin Sojojin Isra'ila
Jul 23, 2018 07:41A ci gaba da farmakin da Sojojin HK Isra'ila ke kaiwa sansanin yankin kogin jodan, wani Bapaltine ya yi shahada sannan wasu da dama sun jikkata.
-
IS Ta Dauki Alhakin Kai Harin Afganistan
Jul 23, 2018 02:42Kungiyar 'yan ta'adda ta IS, ta ce ita keda alhakin kai harin kunar bakin wake da aka kaddamar a Kabul, babban birnin kasar Afghanistan a jiya Lahadi.
-
Wani Jami'in Gwamnatin Libiya Ya Zargi Kasar Masar Da Kulla Makarkashiyar Mamaye Yankunan Libiya
Jul 22, 2018 07:29Wani dan Majalisar shugabancin kasa a gwamnatin hadin kan kasar Libiya ya yi zargin cewa: Mahukuntan Masar suna shirya wata makarkashiyar ganin sun mamaye wasu yankunan kasar Libiya.
-
An Gudanar Da Zaman Taro Kan Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Palasdinu A Kasar Mauritaniya
Jul 22, 2018 07:15Wakilai daga kasashen Afrika da dama sun gudanar da zaman taro kan jaddada goyon baya ga al'ummar Palasdinu da ake zalunta a kasar Mauritaniya.
-
Gwamnatin Kasar Masar Ta Yi Allawadai Da Dokar Wariya Ta Kasar Yahudu
Jul 22, 2018 01:59Gwamnatin kasar Masar ta yi allawadai da dokar wariya ta "kasar yahudu" wacce majalisar dokokin HKI Knesset ta kafa.