-
An Kashe Sojojin Masar Uku A Wani Hari Da Aka Kai Musu A Yankin Sinaa
Jul 21, 2018 14:40Majiyar tsaro daga kasar ta Masar ta ce: A yau asabar ne aka kai harin akan wata motar soja mai sulke wanda ya yi sanadin mutuwar uku daga cikinsu da kuma jikkata wani guda daya.
-
Sojojin Syria Sun Sake Kwace Kauyuka Daga Hannun "Yan Ta'adda
Jul 21, 2018 14:38Tashar talabijin din Syria ta bayar da labarin cewa; A yayin farmakin kwace kauyukan an kashe 'yan ta'adda da dama tare da lalata manyan makamansu
-
An Gano Wasu Manyan Kabarurruka Makare Da Jama'a A Kasar Siriya
Jul 21, 2018 07:32Kwamitin sake gina garin Raqqa da ke gabashin kasar Siriya ya sanar da cewa: An gano wasu manyan kabarurruka guda uku dauke da daruruwan gawawwakin mutane da aka aiwatar da kisan gilla kansu a garin na Raqqa.
-
An Hallaka Wani Sojin Isra'ila A Gaza
Jul 21, 2018 01:16Rundinar sojin yahudawan mamaya na Isra'ila ta ce, an kashe wani sojinta guda a kusa da zirin Gaza, wanda shi ne karon farko tun bayan yakin 2014.
-
Palastinawa 3 Sun Yi Shahada A yayin Zanga-zangar Zirin Gaza
Jul 20, 2018 13:39Dakarun HK Isra'ila sun bindige Palastinawa 3 har lahira a yayin zanga-zangar da suke gudanar na neman a dawo musu da hakinsu a wannan juma'a
-
Majalisar Dokokin HKI Ta Amince Da Dokar Wariya A Kasar
Jul 20, 2018 02:06Majalisar dokokin HKI wacce ake kira Knesset ta amince da wata doka wacce ta tabbatar da wariya tsakanin mazauna haramtacciyar kasar, inda ta amince da yahudawa kadai a matsayin yan kasa.
-
Jirgin Saman Yakin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ya Kai Hari Kan Yankin Zirin Gaza Na Palasdinu
Jul 19, 2018 13:52Jirgin saman yakin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi luguden wuta kan garin Rafah da ke kudancin yankin Zirin Gaza, inda ya janyo shahadar bapalasdine guda tare da jikkata wasu uku na daban.
-
Hamas Ta Amince Da Shirin Suhlu Da Masar Bijiro Da Shi
Jul 19, 2018 08:08Kungiyar ta gwagwarmayar musulunci ta bayyana amincewarta da shawarar da Masar ta bijiro da ita akan sulhu tsakanin bangarorin palasdinawa.
-
Hamas Ta Amince Da Shirin Suhlu Da Masar Bijiro Da Shi
Jul 19, 2018 07:57Kungiyar ta gwagwarmayar musulunci ta bayyana amincewarta da shawarar da Masar ta bijiro da ita akan sulhu tsakanin bangarorin palasdinawa.
-
An Janye Dokar Ta Baci A Turkiyya
Jul 19, 2018 01:14Kafofin yada labarai na gwamnatin Turkiyya, sun ce an dage dokar ta bakin da aka kafa a kasar tun cikin watan Yuli na shekara 2016, bayan yunkurin juyin mulkin da bai yi nasara ba a kasar.