-
Iraki: Amurka Ba Za Ta Iya Hana Sojojin Iraki Kai Da Komowa Akan Iyaka Da Syria Ba
Feb 19, 2019 12:24Shugaban dakarun sa kai na Hashdu-Sha'abi a kasar Iraki ne ya bayyana haka a yayin mayar da martani akan kokarin da Amurka take yi na yi musu iyakar zirga-zirga a kusa da iyakar kasar Syria
-
Sojojin Sahayoniya Sun Jikkata Palasdinawa 7
Feb 19, 2019 12:23A jiya Litinin ne sojojin na haramtacciyar kasar Isra'ila su ka bude wuta akan Palasdinuwa a kan iyaka da Gaza, wanda ya yi sanadin jikkatar mutane 7 daga cikinsu
-
Mutane Da Dama Sun Mutu A Sandiyyar Fashewar Wasu Abubuwa A Yankin Halab Na Kasar Syria
Feb 19, 2019 12:23Majiyar tsaron kasar Syria ta ce; wasu abubuwa ne da ake zaton bama-bamai ne suka tashi a kusa da sansanin 'yan ta'addar kungiyar Tahrir-As-sham wanda ya yi sanadiyyar mutuwa da kuma jikkatar fiye da mutane 50
-
Poland Ta Kirayi Jakadan Isra'ila Domin Nuna Takaici
Feb 18, 2019 19:27Ma'aikatar harkokin wajen kasar Poland ta kirayi jakadan Isra'ila a kasar domin nuna masa takaicin kasar kan irin kamalan da suka fito daga bakin ministan harkokin wajen Isra'ila na rikon kwarya Katsap.
-
Manzon Musamman Na MDD A Yamen Ya Gana Da Jagoran Ansarullah
Feb 18, 2019 19:27Manzon musamman na majalisar dinkin duniya kan rikicin Yemen Martin Griffiths ya gana da shugaban kungiyar Ansarullah Abdulmalik Badruddin Alhuthi a birnin San'a.
-
Yaki Bai Kare Ba A Siriya, Inji Assad
Feb 18, 2019 04:14Shugaba Bashar Al-Assad, na Siriya ya bayyana cewa har yanzu da sauren aiki game da yakin da kasarsa ke fama dashi.
-
Yemen : An Cimma Yarjejeniyar Janye Mayaka Daga Hodeida
Feb 18, 2019 03:46Majalisar Dinkin Duniya, ta sanar da cimma wata yarjejeniya tsakanin bangarorin dake rikici a Yemen, wacce ta tanadi janye masu dauke da makamai a birnin Hodeida.
-
Sayyid Nasarallah: Kawancen Gwagwarmaya Yana Kara Karfi
Feb 17, 2019 07:10Babban magatakardar kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullah Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana haka ne a lokacin da yake gabatar da jawabi na ranar tunawa da jagororin gwagwarmaya da su ka yi shahada
-
Amurka Zata Gayyaci Kawayenta Su Shigo Da Sojojinsu Kasar Siriya Bayan Janye Nata Sojojin
Feb 16, 2019 11:51Gwamnatin Amurka ta bada sanarwan cewa zata bukaci kawayenta su kawo daruruwan sojoji zuwa kasar Siriya bayan ta janya.
-
Kungiyoyin Hamas Da Jihadul Islami Sun Yi Allawadai Da Harin Zahidan
Feb 16, 2019 11:10Kungiyoyin gwagwarmayar Falastine Hamas da Jihadul Islami sun yi Allawadai da harin ta'addancin da aka kai kan jami'an tsaron Iran a garin Zahidan.