-
UNICEF Ta Yi Alawadai Kan Ci Gaba Da Kisan Kananen Yara A Yemen
Jul 03, 2018 13:30Asusun kananen yara na MDD UNICEF ya yi alawadai kan ci gaba da kisan kananen yara a kasar Yemen
-
Jirgin Saman Yakin Masarautar Saudiyya Ya Kashe 'Yan Makaranta A Kasar Yamen
Jul 03, 2018 07:32Jirgin saman yakin masarautar Saudiyya ya kai harin wuce gona da iri kan wata makaranta a lardin Hudaidah da ke yammacin kasar Yamen, inda ya kashe dalibai akalla uku.
-
Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kai Farmaki Kan Yankunan Palasdinawa
Jul 03, 2018 07:27Sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan yankunan Palasdinawa da suke Gabar Yammacin Kogin Jordan, inda suka fuskanci maida martani daga matasan Palasdinawan yankunan.
-
Al'ummar Sudan Tana Ci Gaba Da Nuna Rashin Amincewa Da Yaki Kan Kasar Yamen
Jul 02, 2018 14:30Wani dan adawar Sudan ya bayyana cewa: Mahukuntan Saudiyya sun yi amfani da salon makircin siyasa ne wajen ci gaba da jan hankalin gwamnatin Sudan kan barin sojojinta a cikin rundunar kawancen Saudiyya da take yaki a kasar Yamen.
-
Wani Matashin Bapalasdine Ya Yi Shahada A Yankin Zirin Gaza Na Palasdinu
Jul 02, 2018 14:28Sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan Palasdinawa a yankin Zirin Gaza lamarin da ya janyo shahadar bapalasdine guda.
-
Dakarun Iraki Sun Ragargaza Wasu Sansanoni 2 Na 'Yan Ta'addan ISIS
Jul 01, 2018 08:44Dakarun gwamnatin Iraki gami da sauran dakarun sa kai na al'ummar kasar sun samu nasarar ragargargaza wasu sansanoni biyu na 'yan ta'addan Daesh a arewacin kasar.
-
An Zargi Mahukuntan Kasar Bahrain Da Ci Gaba Da Take Hakkin Bil'adama
Jul 01, 2018 02:57Kungiyar kare hakkin bil'adama ta kasar Bahrain ta fitar da rahoto a jiya asabar da a ciki ta zargi mahukuntan kasar da take hakkin bil'adama
-
Shugaban Palasdinawa Ya Ki Ganawa Da Manyan Jami'an Gwamnatin Amurka.
Jul 01, 2018 02:56Kamfanin dillancin Labarun Anatoli ya nakalto cewa; Shugaba Mahmud Abbas Abu Mazin ya yi watsi da gayyatar ganawa da manyan jami'an Amurka biyu
-
Syria: 'Yan Ta'adda Da Dama Sun Mika Makamansu Ga Gwamnati
Jul 01, 2018 02:54Shugaban cibiyar sulhu a kasar Syria, Janar Alaxy Tisigankov ya ce; Masu dauke da makamai 250 ne suka mika makaman nasu ga sojojin gwamnati
-
Saudiyya Ta Amince Da Bukatar Amurka Na Kara Yawan Man Fetur A Kasuwannin Duniya
Jul 01, 2018 02:53Sanarwar amincewar Amurkan ta fito ne daga bakin shugaban kasar Amurkan Donald Trump