-
Sojojin Syria Na Ci Gaba Da Samun Nasara A Kusa Da Birnin Dar'a
Jun 30, 2018 06:35A bayan nan sojojin na Syria sun kame garuruwan Abdh'a da Da'il da suke a kusa da birnin na Dar'a.
-
Sayyid Nasrallah Ya Ja Kunne Dangane Da Kokarin Amurka Da Kawayenta Na Cutar Da Lamarin Palastinu
Jun 30, 2018 01:24Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, Sayyid Hasan Nasrallah ya ja kunne dangane da kokarin Amurka da wasu kawayenta na cimma wata yarjejeniyar da suka kira 'yarjejeniyar karni da nufin kawo karshen matsalar Palastinu don tabbatar da tsaron 'Isra'ila' yana mai bayyana cewar dakarun gwagwarmaya ba za su zuba ido ba.
-
'Yan Ta'addan Takfiriyya Sun Mika Makamai Da Kansu Ga Sojojin Siriya A Garin Dar'ah
Jun 30, 2018 01:23'Yan ta'addan takfiryya da suke samun goyon bayan wasu kasashen waje sun ajiye makamansu da kawo karshen ayyuakan ta'addanci a lardin Dara'a na kasar Siriyan
-
Iran Ta Gargadi Saudiyya Kan Kara Yawan Man Fetur
Jun 29, 2018 12:26Teheran, ta gargadi mahukuntan Riyad, akan yunkurin kara yawan man fetur din da Saudiyyar ke hako wa.
-
Iraki : An Zartar Da Hukuncin Kisa Ga 'Yan Ta'adda 12
Jun 29, 2018 10:31Hukumomi a Iraki sun sanar da cewa an zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane 12, da ake zargi da alaka da ayyukan ta'addanci, bisa umurnin Fira ministan kasar Haider al-Abadi.
-
Masar Ta Rufe Mashigar Rafah
Jun 29, 2018 07:14Cikin wani mataki na ba zata da hukumomin kasar Masar suka dauka sun sanar da rufe mashigar Rafah na tsahon kwanaki uku.
-
Kungiyar Palasdinawa Ta Hamas Ta Yi Gargadin Maida Martani Kan Hare-Haren Sojin H.K.Isra'ila
Jun 27, 2018 07:58Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas da ke Palasdinu ta fitar da sanarwar cewa: Kungiyar zata dauki matakan maida martani kan hare-haren wuce gona da irin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke kaddamarwa kan al'ummar Palasdinu.
-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ta Kai Hari A Yankin Gaza
Jun 27, 2018 02:55Majiyar Palasdinawa ta tabbatar da cewa; Da safiyar yau Laraba jiragen yakin 'yan sahayoniya su ka kai hari akan wata motar Palasdianwa asansanin al-Nusairat da ke yankin Deir Balah.
-
Yemen: An Kashe Sojojin Saudiyya Masu Yawa Akan Iyaka
Jun 27, 2018 02:47Tashar talabijin din al-Masirah ta kasar Yemen ta ba da labarin cewa; maharba sojojin kasar ta Yemen sun halaka sojojin Saudiyya biyu a sansanin al-dud.
-
Hukumar Kula Da 'Yan Gudun Hijira Falasdinu, Ta MDD, Na Neman Tallafin Dala Miliyan 250
Jun 26, 2018 01:22Hukumar MDD dake kula da 'yan gudun hijira Falasdinawa, na neman tallafin kusan dala miliyan 250, don cike gibin kudaden da take bukata a bana.