-
Watan Kotun Daukaka Kara A Amurka Zata Saurari Daukaka Kasar Sudan Kan Tarar Harin Bom Na Shekara Ta 2000
Jun 25, 2018 14:45Wata kotun daukaka kara a kasar Amurka ta amince ta saurari daukaka karar gwamnatin Sudan kan hukuncin biyan diya na Dalar Amurka Miliyon $314.07 sanadiyyar harin bom da aka kaiwa jirgin ruwan yakin Amurka a kasar Yemen a shekara ta 2000.
-
Wata Kutu A Kasar Iraqi Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Yan Ta'adda 6 A Kasar.
Jun 25, 2018 14:27Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa watu kotu a lardin Dhi Qar na kasar Iraqi ta yanke hukunci kisa a kan yan ta'adda 6 wadanda ta tabbatar da laifin kisan mutane ta hanyar harbinsu da bindiga da kuma tada bom a cikin wata mota a kusa da wurin a shekarar da ta gabata.
-
Siriya : Sojoji Sun Kwace Yankunan Dake Iyaka Da Iraki Daga Hannun IS
Jun 25, 2018 06:05Rundunar sojin Siriya ta ce dakarunta sun yi nasarar sake kwace yankunan dake gabashin kasar a kusa da kan iyakar kasar Iraki daga hannun mayakan IS.
-
Turkiyya : Abokin Takarar Erdogan Ya Amince Da Shan Kayi A Zabe
Jun 25, 2018 05:46Babban abokin hammayar Shugaba Recep Tayyip Erdogan a zaben Turkiyya, Muharrem Ince, ya amince da shan kayi a zaben shugaban kasar da aka kada a jiya Lahadi.
-
Sojojin Yemen Sun Harba Makamai Masu Linzami Akan Babban Birnin Saudiyya
Jun 25, 2018 03:39A daren jiya ne sojojin kasar ta Yemen su ka kai wa birnin Riyadh hari
-
Erdogan Na Kan Gaba A Zaben Turkiyya
Jun 24, 2018 11:59Rahotanni daga Turkiyya ne cewa, shugaba Recep Tayyip Erdogan, ne ke kan gaba a sakamakon zaben shugaban kasar da sama da kashi 58% na yawan kuri'a da aka kada a zaben na yau Lahadi.
-
Sojojin Yemen Ne Suke Rike Da Filin Saukar Jirage Na Garin Al-Hudaidah
Jun 24, 2018 08:16Kakakin Sojojin Kasar Yemen Sharaf Lukman ne ya sanar da cewa su ne ke ci gaba da iko da filin saukar jiragen sama na birnin al-Hudaidah.
-
Rundunar Sojin Yamen Ta Sanar Da Wanzar Da Zaman Lafiya A Filin Jirgin Saman Garin Hudaidah
Jun 24, 2018 01:56Kakakin rundunar sojin Yamen ya sanar da 'yantar da dukkanin filin jirgin saman garin Hudaidah daga mamayar sojojin hayar masarautar Saudiyya.
-
Rasha Ta Jaddada Rashin Ingancin Zargin Gwamnatin Siriya Da Yin Amfani Da Makamai Masu Guba
Jun 24, 2018 01:54Kasar Rasha ta jaddada cewa: Rahoton da hukumar da ke sanya ido kan makamai masu guba a duniya ta fitar kan zargin gwamnatin Siriya da yin amfani da makamai masu guba, karya ce tsagwaranta.
-
Sojojin Yemen Sun Tarwatsa Wata Babbar Mota Dauke Da Makamai Na Sojojin Hayar Saudiya
Jun 23, 2018 14:31Majiyar tsaron kasar Yemen ta sanar da cewa Sojojin da dakarun tsaron sa kai na kungiyar Ansarullah sun samu nasarar tarwatsa wata babbar mota dauke da makaman yaki na kawancen saudiya a garin Alhudaidah.