-
Majalisar Dokokin Isra’ila Ta Amince Da Dokar Hana Yada Ayyukan Kisan Falastinawa
Jun 23, 2018 04:44Majalisar dokokin haramtacciyar kasar Isra’ila ta amince da doka haramta yada duk wani aikin kisa ko cin zarafin Falastinawa da jami’an tsaron Isra’ila ke yi.
-
Dakarun Yamen Sun Mayar Da Martani Da Makami Mai Linzami Kan Saudiyya
Jun 23, 2018 04:43Dakarun kasar Yemen tare da mayakan sa kai na kabilun larabawan kasar sun mayar da martaniya da jijjifin safiyar yau a kan wani babban sansanin sojin gwamnatin Saudiyya a kudancin kasar.
-
Gamayyar Kasashe Masu Goyon Bayan Saudia A Yakin Yemen Sun Sha Kaye A Yakin Hudaida.
Jun 23, 2018 02:36Muhammad Abdussalam kakakin kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya bada sanarwan rashin nasarar kawancen saudia a yakin da suka fafata da kungiyarsa a kusa da garin Hudaida a cikin yan kwanakin da suka gabata.
-
Sojojin Labanon Sun Gano Da Kuma Tarwatsa Wasu Na'urorin Leken Asirin 'Isra'ila' A Kasar
Jun 22, 2018 13:46Sojojin kasar Labanon sun gano da kuma tarwasa wasu na'urorin leken asirin haramtacciyar kasar Isra'ila a Lardin Nabatieh da ke kudancin kasar ta Labanon
-
Gwamnatin Kasar Siriya Ta ce Saudia Ta Hana Yan Kasar Zuwa Aikin Hajji
Jun 22, 2018 07:29Gwamnatin kasar Siriya ta bada sanarwan cewa gwamnatin kasar Saudia tana hana yan kasar zuwa aikin hajji don sauke farali shekar ta 7 kenan a jere.
-
Alhuthi: Babu Gaskiya Dangane Da Ikirarin Da 'Yan Mamaya Ke Yi Na Kwace Iko Da Hudaida
Jun 21, 2018 15:41Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen da aka fi sani da Alhuthi, Sayyid Abdulmalik Badruddin Alhuthi, ya kore rahotannin da kafofin yada labarai na kasashen yammacin turai gami da na wasu larabawa suke bayarwa, kan kwace iko da muhimman wurare a garin Hudaidah da ke yammacin kasar ta Yemen.
-
Iraki : Kotun Tsarin Mulki Ta Soke Zaben 'Yan Majalisa
Jun 21, 2018 10:22Kotun koli mai kula da tsarin mulki a Iraki, ta bada umurnin sake kidayar kuri'un da aka kada da hannu a zaben majalisar dokokin kasar na ranar 12 ga watan Mayu da ya gabata.
-
Bahrain Na Shirin Kulla Huldar Diflomatsiyya Da H.K Isra'ila
Jun 20, 2018 14:29Shafin yanar gizo na labarai na I-24-News mallakin HKI ya bayyana cewa kasar Bahrain ce zata zama kasar Larabawa ta farko wacce zata samar da huldan jakadanci da HKI.
-
Rasha Ta Zargi Amurka Da Goyon Bayan 'Yan Ta'adda
Jun 20, 2018 07:41Jakadan Kasar Rasha A Lebanon ne ya yi zargin cewa Amurkan tana taimakawa 'yan ta'adda a kasar Syria
-
An Hallaka Babban Kwamandan Kawancen Saudiya A Yemen
Jun 20, 2018 01:57Majiyar tsaron hadaddiyar daular larabawa ta sanar da cewa an hallaka babban kwamandan rundunar kawancen saudiya a gabar tekun yammacin kasar Yemen