-
Gaza : An Yi Jana'izar 'Yar Agajin Da Sojojin Mamaya Suka Kashe
Jun 03, 2018 01:21A Palasdinu, dubban mutane ne suka halarci jana'izar 'yar agajin nan da sojojin mamaya na Isra'ila suka kashe t aharbin bindiga a kusa da iyaka da zirin Gaza.
-
Ana Bore Kan Karin Kudaden Man Fetur Da Wutar Lantarki A Jordan
Jun 01, 2018 10:44Rahotanni daga Jordan, na cewa akwai yiwuwar masu bore su sake fitowa, duk da kiran da Sarkin kasar, Abdallah II, ya yi ga gwamnati akan ta soke shirin nan na karin kudadden man fetur da kuma na wutar lantarki.
-
Saudiyya : Al'Qaida Ta Ce Sauye-sauyen Bin Salman, Aikata ''Zunubi Ne''
Jun 01, 2018 10:19Kungiyar 'yan ta'adda ta Al'Qaida a kasashen Larabawa, ta ce sabbin sauye-sauyen zamantakewa na yarima mai jiran gado na Saudiyya, Mohamed Ben Salma, aikata zunubi ne.
-
Shugaban Rundunar Sojin Amurka Ya Gargadi Gwamnatin Kasar Siriya
Jun 01, 2018 09:16Shugaban rundunar sojin kasar Amurka ya gargadi gwamnatin Bashar Asad ta Siriya kan ta nisanci yin amfani da karfi a kan yankunan Kurdawar kasarta da suke shiyar arewa maso gabashin kasar ta Siriya.
-
Tashe-Tashen Hankula Sun Lashe Rayukan Mutane 95 A Cikin Wata Guda A Kasar Iraki
Jun 01, 2018 09:11Ofishin Majalisar Dinkin Duniya da ke kasar Iraki "UNAMI" ya sanar da cewa: Duk da kawo karshen mamayar kungiyar ta'addanci ta Da'ish a kasar amma matsalar tashe -tashen hankula a Iraki a cikin wata guda kacal sun lashe rayukan mutane akalla 95.
-
Siriya : Assad Ya Yi Barazanar Yakar Mayakan Dake Samun Goyan Bayan Amurka
May 31, 2018 05:35Shugaba Bashar al-Assad, na Siriya, ya yi barazanar yin amfani da karfi kan mayakan Kurdawa dana Larabawa dake samun goyan bayan Amurka.
-
Sergei Lavrov Ya Ce: Kasar Amurka Tana Son Yin Fito Na Fito Ne Da Kasar Iran
May 30, 2018 15:06Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewar manufar kasar Amurka ta ficewa daga yarjejeniyar nukiliyar da duniya ta cimma da kasar Iran ita ce; son yin fito-na - fito ne da kasar ta Iran.
-
Shugaban Palasdinawa Ya Ce: H.K.Isra'ila Bata Da Wani Shirin Yin Sulhu Da Palasdinawa
May 30, 2018 15:02Shugaban hukumar cin gwarya-gwaryar gashin kan Palasdinu ya fito fili ya bayyana cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila bata da niyyar yin sulhu da Palasdinawa.
-
Afganistan : An Kai Hari A Ma'aikatar Cikin Gida
May 30, 2018 06:23Rahotanni daga Afganistan na cewa wasu 'yan bindiga hudu sun kai hari a ma'aitakar cikin gidan kasar, a yau Laraba.
-
MDD Ta Damu Kan Bullar Sabon Rikici A Gaza
May 30, 2018 06:23Majalisar dinkin duniya ta yi kira da a kai zuciya nesa don hana kara tsananta yanayin da ake ciki a zirin gaza.