-
Jiragen Yakin HKI Sun Kai Hare Hare A Gaza
May 30, 2018 02:30Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai hare hare da jiragen sama a kan wurare masu yawa a yankin Gaza a jiya Talata
-
Majalisar Wakilan Kasar Amurka Ta Sanya Kungiyoyin Uku Masu Yaki Da Daesh A Kasar Iraqi Cikin Jerin Kungiyoyin Yan Ta'adda A Duniya
May 28, 2018 14:51Majalisar wakilai a kasar Amurka ta sanya wasu kungiyoyi ukku wadanda suke cikin kungiyoyin da suka yaki kungiyar yan ta'adda ta Daesh a kasar cikin jerin kungiyoyin yan ta'adda a wajenta.
-
Palasdinu : An Sallami Abass Daga Asibiti
May 28, 2018 06:39An sallami shugaban Palasdinawa, Mahmud Abass, daga asibitin Ramallah bayan shafe kwanaki takwas na jinya.
-
Sabon Fira Ministan Guinea Conakry Ya Sanar Da Sunayen Sabbin Ministocinsa
May 28, 2018 02:22Sabon fira ministan kasar Guinea Conakry ya sanar da sunayen sabbin ministocinsa tare da barin wasu tsoffin ministocin a kan mukamansu.
-
Kasar Rasha Ta Sanar Da Mutuwar Jami'an Sojinta Hudu A Kasar Siriya
May 28, 2018 01:59Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa: Jami'an sojinta hudu da suke bada shawarwari kan dabarun yaki a kasar Siriya sun rasa rayukansu a lardin Dire-Zur da ke gabashin kasar Siriya.
-
Sojojin Yamen Da Dakarun Sa-Kai Sun Halaka Sojojin Saudiyya Masu Yawa
May 28, 2018 01:54Wasu jerin hare-hare da sojojin Yamen da dakarun sa-kai da suke rufa musu baya suka kaddamar kan sojojin hayar Saudiyya sun kashe da dama daga cikinsu.
-
Saudiyya Ta Sanar Da Mutuwar Sojojinta Biyu A Wani Gumurzu Da Dakarun Yemen
May 27, 2018 13:24Saudiyya ta sanar da cewa wasu sojojin kasar sun mutu a wani gumurzu da suka yi da dakarun kungiyar Ansarullah na kasar Yemen a kan iyakar Saudiyya da Yemen din.
-
Gaza : Palasdinawa 2 Sun Yi Shahada A Wani Harin Sojin Isra'ila
May 27, 2018 06:15Ma'aikatar lafiya a zirin Gaza ta sanar da cewa Palasdinawa biyu ne sukayi shahada a wani hari da sojojin H.K. Isra'ila suka kai da safiyar yau Lahadi.
-
Qatar : An Bukaci A Kaurace Wa Sayar Da Kayan Saudiyya Da Kawayenta
May 27, 2018 06:14Hukumomi a Qatar sun bukaci masu shaguna dasu janye daga tsarin saye da sayar wa na kayan da ake shigowa dasu daga gungun kasashen da Saudiya ke jagoranta.
-
Wani Bapalastine Ya Yi Shahada A Hanun Sojojin Haramtacciyar K.Isra'ila
May 26, 2018 06:38Ma'aikatar kiyon lafiyar Palastinu ta sanar da shahadar wani Bapalastine a yayin zanga-zangar Dawo Da Hakki.