-
Nasarallah: Takunkuman Amurka Kan Kungiyar Hizbullah Ba Zasu Yi Wani Tasiri Ba
May 26, 2018 02:05Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana cewa takunkuman da gwamnatin Amurka ta dorawa kungiyar ba za su yi wani tasiri a kan harkokin kungiyar ko kuma wadanda aka ambata a takunkumin ba.
-
Dakarun Yemen Sun Kai Hari Da Makamai Masu Linzami Kan Sansanin Sojin Saudiyya
May 25, 2018 00:54Dakarun kasar Yemen tare da daukin dakarun sa kai na kasar sun kai wani hari kan sansanin sojin kasar Saudiyya da ke Najran da ke kudancin kasar Saudiyyan a matsayin mayar da martani ga ci gaba da har-haren wuce gona da iri da Saudiyyan da kawayenta suke kai wa al'ummar Yemen.
-
Kawancen Amurka Ya hallaka Mutum 12 A Siriya
May 24, 2018 06:49Kungiyar kare hakin bil-adama ta bangaren adawar Siriya ta sanar da hallakar mutum 12 a wani hari da jiragen kawancen Amurka suka kai wuraren sojojin kasar
-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Ta Maida Martani Kan Kasar Guatemala
May 24, 2018 01:58Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta sanar da kawo karshen duk wata alaka tsakaninta da kasar Guatemala sakamakon matakin da gwamnatin kasar ta dauka na maida ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus.
-
Palasdinu Ta Bukaci ICC Ta Binciki Isra'ila Kan Laifukan Yaki
May 23, 2018 01:20Ministan harkokin wajen Palasdinu, Riyad al-Maliki, ya bukaci kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa, data bude binciken gaggawa kan laifukan yaki da wariyar launin fata da ake zargin aikata wa kan Palasdinawa.
-
Jami'an Tsaron Sudan Sun Hana Wata Tawagar 'Yan Jaridar Kasar Zuwa Taro Saudiyya
May 22, 2018 14:48Cibiyar tsaron kasar Sudan ta hana wata tawagar 'yan jiridar kasar zuwa halattar zaman taro a kasar Saudiyya.
-
Sojojin Isra'ila Sun Kai Farmaki A Yankin Zirin Gaza
May 22, 2018 06:34Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai hare-hare kan wuraren kungiyar gwagwarmayar Palastinawa a gabashin sansanin Albarij na Zirin Gaza a wannan Talata
-
Palasdinu : Abass Zai Yi Jinya Har Zuwa Ranar Litini
May 21, 2018 10:41Shugaban Palasdinawa, Mahmud Abass, zai yi jinya har zuwa ranar Litini, sakamakon ciwan gaba da kuma zazzabi mai tsanani dake damunsa, bayan tiyatar kunne da aka masa a makon da ya gabata.
-
Sojojin Siriya Sun Karbe Daukacin Birnin Damascos Da Gewayensa
May 21, 2018 09:52Rundinar sojin Siriya ta sanar da karbe daukacin ikon birnin Damascos da gewayensa, bayan da sojojin gwamnatin kasar suka kwato tunga mafi girma da 'yan ta'adda na IS ke rike da a kudancin babban birnin kasar.
-
Tsagerun Yahudawan Sahayoniyya Sun Kutsa Cikin Masallacin Qudus
May 20, 2018 07:40Wasu gungun tsagerun Yahudawan Sahayoniyya sun kutsa cikin Masallacin Qudus tare da rera taken muzanta addinin Musulunci.