-
Ci Gaba Da Murkushe Masu Rajin Kare Hakkin Bil-Adama A Kasar Saudiyya
May 19, 2018 07:39Mahukuntan Saudiyya suna ci gaba da kokarin murkushe 'yan adawar siyasa, masu rajin kare hakkin bil-Adama da kuma malaman addini da suke bayyana rashin amincewarsu da sabon salon siyasar kasar.
-
An Yi Gargadi Kan Tasirin Gwamnatin H.K. Isra'ila A Nahiyar Afrika
May 19, 2018 07:30Wani dan jarida kuma tsohon dan Majalisar Dokoki a kasar Tunusiya ya yi gargadi kan tasirin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a nahiyar Afrika.
-
MDD Ta Amince Da Binciken Zubar Da Jini A Gaza
May 19, 2018 01:01Kwamitin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya, ya amince da kudirin aike wa da wata tawagar kasa da kasa ta kwararru masu binciken laifukan yaki a zirin Gaza.
-
Ma'aikatar Kudi Ta Amurka Ta Dorawa Shuwagabannin Hizbullah Takunkumi
May 18, 2018 01:59Ma'aikatar kudi ta kasar Amurka ta bada sanarwan kakabawa shuwagabanni da wasu kamfaninin kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Takunkumi.
-
Palasdinawa: Amurka Tana Goyon Bayan Dukkan Ta'asan Da HKI Take Aikatawa A Palasdinu
May 18, 2018 01:56Ministan harkokin wajen gwamnatin cin gashin kan Palasdinawa ya bayyana cewa dukkan ta'asan da HKI take aikatawa kan Palasnawa tare da goyon bayan Amurka take yi.
-
'Yan Sahayoniya Sun Kutsa Cikin Masallacin Kudus
May 17, 2018 14:27A yau alhamis da musulmin palasdinu su ka fara azumin watan Ramadhan, 'gwamman 'yan sahayoniya sun kutsa cikin masallacin kudus
-
Yemen: An Kai Harin Makami Mai Linzami Akan Sansanin Soja Na Anad Da Ke Lahij
May 17, 2018 14:24Sojojin kasar ta Yemen tare da rundunar sa-kai ta Ansarullah sun harba makami mai linzami samfurin Badar 1 akan sansanin 'yan koren Saudiyya da ke Anad a gundumar Lahij
-
Bahrain: Jami'an Tsaro Sun Kai Hari Akan Gidajen Fararen Hula
May 17, 2018 14:22Kwanaki biyu ajere kenan da jami'an tsaron gwamnatin Bahrain suke kai wa gidajen fararen hula hari tare da yin barna a cikinsu
-
An Bayyana Zaman Kungiyar Kasashen Larabawa Kan Palasdinu A Matsayin Maras Amfani
May 17, 2018 07:19Wani tsohon jami'in jakadancin kasar Masar ya bayyana cewa babu wani tasirin da zaman kungiyar hadin kan kasashen Larabawa zai yi dangane da matsalar da Palasdinu ta shiga a halin yanzu.
-
Saudiyya Tana Ci Gaba Da Kai Hare-hare Akan Yemen
May 15, 2018 07:19A kalla mutane biyar ne su ka kwanta dama a ci gaba da kai wa Yemen hari da sojojin Saudiyya suke yi