-
Gaza : Akalla Falasdinawa 55 SuKa Yi Shahada
May 15, 2018 01:20Sojojin yahudawa sahayoniya sun kashe falasdinawa akalla 55 a zirin Gaza, a zanga zanga da falastinawan ke yi kan mayar da Kudus babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Zubar Da Jini A Gaza : Afrika Ta Kudu Da Turkiyya Sun Janye Jakadunsu A Isra'ila
May 15, 2018 01:19A yayin da duniya ke ci gaba da tir da kisan da sojojin yahudawan sahayoniya suka wa Palasdinwa 55 a zirin Gaza, kasashen Afrika ta Kudu da kuma Turkiyya sun janye jakadunsu a Israila.
-
Sojojin H.K Israila Sun Kashe Palasdinawa Da Dama A Yayin Da Amurka Ka Maida Ofishin Jakadancinta A Kudus
May 14, 2018 14:30Sojojin yahudawan HKI sun kashe Palasdinawa akalla 43 a dai-dai ranar zagayowan ranar bakin ciki, watom ranar kafa HKI da kuma ranar da Amurka take maida ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus.
-
Kasashen Turai Za Su Kaurace Wa Bikin Bude Ofishin Jakadancin Amurka A Quds
May 14, 2018 02:44Mafi yawan kasashen yammacin turai sun ki karba goron gayyata domin halartar bikin bude ofishin jakadancin Amurka a birnin Quds mai alfarma.
-
IS Ta Dauki Alhakin Harin Da Ya Yi Ajalin Mutum 11 A Indonusiya
May 13, 2018 12:58Kungiyar 'yan ta'adda ta (IS), ta ce ita keda alhakin kai jerin hare haren da sukayi sanadin mutuwar mutum 11 a wasu cocin Indonusiya.
-
Afganistan : Mutane 9 Sun Mutu A wani Harin Ginin Gwamnati
May 13, 2018 12:38Rahotanni daga Afganistan na cewa, a kalla mutane tara ne suka rasa rayukansu a wani hari da 'yan bindiga suka kai a wani ginin gwamnati dake yankin Jalalabad a gabashin kasar.
-
An Yi Ganawar Sirri A Tsakanin Natanyahu Da Jakadan Hadaddiyar Daular Larabawa A Amurka
May 13, 2018 07:33Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya ba da labarin cewa; A cikin watan Maris da ya gabata ne aka yi ganawar a tsakanin Natanyahu da Yusuf al-Utaibi, jakadan Hadadddiyar Daular Larabawa a Amurka.
-
Harin Jiragen Kawancen Amurka Ya Hallaka Fararen Hula 17 A Siriya
May 12, 2018 14:59Tashar talabijin din kasar Siriya ta sanar da mutuwar mutane 17 a wani harin wuce gona da iri da jiragen kawancen kasa da kasa karkashn jagorancin Amurka bisa da'awar yaki da 'yan ta'addar ISIS a kasar
-
Iraki:Ana Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisa Ba Tare Da Wata Matsala Ba
May 12, 2018 14:59Ma'aikatar cikin gidan Iraki ta sanar da cewa babu wata matsala ta tsaro da aka samu a yayin da al'ummar kasar ke ci gaba da zaben wakilansu na Majalisar dokoki.
-
Yemen: Saudiyya Ta Sake Amfani Da Bama-baman Da Aka Haramta
May 12, 2018 07:59Tashar talabijin al-masdar News ta Yemen ta ba da labarin cewa; A ranar juma'ar da ta gabata Saudiyyar ta yi amfani da makamai masu kwafso a yankin Hamadan da ke babban birnin kasar Sanaa