-
Kungiyar al-Wifaq Ta Bahrain Ta Soki Gwamnatin Kasar Saboda Goyon Bayan 'Yan Sahayoniya
May 12, 2018 07:53Kungiyar ta al-wifaq ta ce; Wajibi ne ga ministan harkokin wajen kasar ta Bahrain, Khalid Bin Ahmad al-Khalifa ya nemi uzuri da afuwa saboda goyon bayan 'yan sahayoniya
-
An Gudanar Da Zanga Zangar Yin Allah-Wadai Da Dauke Ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Qudus
May 12, 2018 04:45Duban musulmi a kasashen musulmi da dama suka fito zanga-zangar yin Allah wadai da maida ofishin jakadancin Amurka zuwa birnin Qudud a ranar litinin da ta gabata.
-
Jakadun Saudiya Da Bahrain Sun Halarci Bukin Kafa HKI A Birnin Alkahira
May 12, 2018 03:37Wasu kafafen yada labarai sun bayyana cewa jakadan kasar Saudiya a kasar Masar Usama Ahmad Annaqli, da tokoransa na kasar Bahrai Rashid bin Abdurrahman Ali-khalifa sun halarci bikin cika shekaru 70 da kafuwar HKI a wani Hotel a birnin Alkahira.
-
Sojojin Siriya Sun Kakkabo Wasu Rokokin Da Sojojin 'Isra'ila' Suka Harba Cikin Siriya
May 10, 2018 06:10Sojojin Siriya sun sami nasarar tarwatsa wasu rokoki da dama da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka harba cikin kasar Siriya kan wasu sansanonin sojojin Siriya a yankin Tuddan Golan.
-
Siriya Ta Mayar Da Martani A Kan HK.Isra'ila
May 10, 2018 01:57Siriya ta halba makamai masu linzami da dama zuwa ciboyiyn soja 4 a cikin haramtacciyar kasar Isra'ila, lamarin da ya sanya fargaba da tsoro a zukatan yahudawa, inda ta kai gwamnatin Isra'ila ta bayar da umarnin bude wuraren samun mfuka a kauyen Qiryat Shemona na yankin Aljalil dake arewacin Isra'ila.
-
Jiragen Yakin Kawancen Sun Kashe Dukkanin Iyalin Wani Gida A Yemen
May 10, 2018 01:54Harin wuce gona da irin da kawancen Saudiya ke ci gaba da kaiwa kasar yemen yayin sanadiyar shahadar mutane biyar 'yan gida guda a jihar Sa'ada dake arewacin kasar
-
Yemen: An Halaka 'Yan Koren Saudiyya A Gundumar Ta'iz
May 09, 2018 02:26Sojojin Yemen sun kai harin da su ka shammati 'yan koren Saudiyya da ke gundumar Ta'iz a yankin Kudu maso yammacin kasar ta Yemen
-
Syria: Mutane Biyu Sun Mutu A Wani Harin Sojojin Sahayoniya
May 09, 2018 02:23Majiyar tsaron kasar Syria ta ce a jiya da dare ne jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila su ka kai hari a kusa da birnin Damascuss wanda ya yi sanadin mutuwar fararen hula biyu
-
Hizbullah Da Kawayenta Sun Lashe Kujeru 67 Daga Cikin Kujeru 128 Na Majalisar Lebanon
May 08, 2018 03:20Kungiyar Hizbullah tare da abokan kawancenta sun lashe zaben majalisar dokokin kasar Lebanon da kujeru 67 daga cikin kujeru 128 na majalisar.
-
Nasarar Kungiyar Hizbullah Da Kawayenta A Zaben 'Yan Majaisa.
May 08, 2018 01:27Rahotanni daga kasar Labanon na nuni da cewa kungiyoyin Hibzullah da Amal da kawayensu sun sami gagarumar nasara a zaben 'yan majalisar kasar da aka gudanar ranar Lahadi da ta gabata, yayin da jam'iyar Mustakbal da Sa'ad Hariri ke jagoranta ta sha kashi, duk kuwa da irin makudan kudaden da suka kashe a yakin neman zabe.