-
Yemen: Adadin Fararen Hular Da Saudiyya Ta Kashe A Sanaa Ya Karu
May 07, 2018 14:29Dazu da rana ne dai jiragen yakin Saudiyya su ka kai hari a kan ginin ofishin shugaban kasar Yemen da ke birnin San'aa.
-
Sayyid Hassan Nasarallah: Zaben 'Yan Majalisa Babbar Nasara Ce Ga Kasa
May 07, 2018 14:28Babban magatakardar Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ya bayyana haka ne dazu da ya gabatar da jawabi bayan fara fitowar sakamakon zaben 'yan majalisar dokokin kasar.
-
Hizbullah Da Kawayenta Sun Sami Gagarumar Nasara A Zaben Labanon
May 07, 2018 06:40Rahotanni daga kasar Labanon na nuni da cewa kungiyoyin Hibzullah da Amal da kawayensu sun sami gagarumar nasara a zaben 'yan majalisar kasar da aka gudanar a jiya Lahadi.
-
Ana Kidayar Kuri'u Bayan Zaben 'Yan Majalisa A Labanon
May 07, 2018 01:18An fara kidayar kuri'u zaben 'yan majalisar dokoki na farko tun bayan na shekara 2009, a kasar Labanon.
-
Palastinawa Biyu Sun Yi Shahada A Gabashin Khan Yunus
May 06, 2018 14:40Jami'an tsaron HK Isra'ila sun buda wuta kan wani gungun matasan Palastinawa a yankin kan iyaka da gabashin Khan Yunus, lamarin da ya yi sanadiyar shahadar biyu daga cikinsu.
-
Rikici Tsakanin Kungiuyar ISIS Da Wasu Kungiyoyin 'Yan Ta'addar A Gefen Dar'a Na Siriya
May 06, 2018 14:38Majiyar kasar Siriya ta sanar da rikici mai tsanani tsakanin 'yan ta'addar ISIS da sauren kungiyoyin dake dauke da makamai a bangaren yammaci na gefen birnin Der'a dake kusa da kan iyakar kasar Siriya da Jodan.
-
Al'ummar Kasar Labnon Sun Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisa.
May 06, 2018 14:37Shugaban Majalisar dokokin kasar Labnon ya bayyana zaben a matsayin zaben jin ra'ayin al'umma kan ci gaba da gwagwarmaya, kiyaye hadin kan al'ummar kasa, da kuma tsarkake kasar daga mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
OPCW Ta Gama Bincikenta A Garin Duma Na Siriya
May 05, 2018 12:36Kungiyar haramta amfani da makamai masu guba ta duniya, (OPCW), ta ce tawagar da ta tura Siriya, dangane da zargin da aka yi wa kasar, na amfani da makamai masu guba wajen kai hari kan fararen-hula, ta kammala bincikenta a garin Duma.
-
An Yi Gargadin Sake Billar Cutar Kwalara A Yemen
May 05, 2018 07:24Masu bincike da likitocin kasa da kasa sun yi gargadin sake billar cutar kwalara cikin kashi 54% na yankunan kasar yemen da hakan na iya yin sanadin kamuwar milyoyin mutanan kasar
-
Gwamnatin Kasar Algeria Zata Sake Nazarin Dangantakar Diblomasiyyar Kasar Da Kasar Morocco
May 04, 2018 14:33Gwamnatin kasar Algeria zata sake nazarin dangantakar diblomasiyyar kasar da kasar Morooc bayan tuhumarta da hada kai tare da kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon.