-
Harin Kungiyar Ashabab Yayi Sanadiyar Rufe Makarantu A Kenya
May 03, 2018 07:21Hare-haren da kungiyar ta'addancin ta Ashabab ke kaiwa arewa maso gabashin kasar kenya ya sanya malimam makaranta da damu gudu daga yankin.
-
Sama Da Mazauna Ghouta Ta Gabas Dubu 60 Ne Suka Koma Gidajensu A Siriya
May 03, 2018 07:17Shugaban cibiyar Rasha mai shiga tsakani na sasanta 'yan kasar Siriya ya bayyana cewa sama da mutane dubu 63 da 700 ne daga cikin mazauna yankin Ghouta ta gabas suka koma gidajensu.
-
Jami'an Tsaron Isra'ila Sun Kai Farmaki A Garin Kilkiliya
May 02, 2018 13:14Jami'an tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila sun kaddamar da farmakia yau a kan al'ummar garin Kilkiliya na Palestine.
-
Jiragen Yakin Kawancen Saudiya Sun Kai Hari Yankin Sa'ada Na Yemen
May 02, 2018 06:26Jiragen yakin kawancen Saudiya sun yi lugudar wuta kan yankin Raazih na jahar Sa'ada dake arewacin yemen
-
Gwamnatin Kasar Japan Ta Bada Sanarwan Cewa Ba Zata Maida Ofishin Jakadancinta Zuwa Quds Ba.
May 02, 2018 01:54Priministan kasar Japan ya bada sanarwan cewa gwamnatinsa ba zata maida ofishin jakadancinta daga birnin Telaviv zuwa Qudus a kasar Palasdinu da aka mamaye ba.
-
Bin Salman: Ko Dai Falastinawa Su Amince Da Sulhu Da Isra'ila Ko Kuma Su Rufe Bakinsu
Apr 30, 2018 02:16Tashar talabijin ta 10 ta Haramtacciyar kasar Isra'ila ta bayar da rahoton cewa, a ziyarar da ya kai a kwanakin baya a kasar Amurka, saurayin yariman Saudiyya mai jiran gadon sarautar kasar Muhammad Bin Salman, ya gargadi Falastinawa da cewa, ko dai su amince su yi sulhu da Isra'ila, ko kuma su rufe bakunansu su daina magana.
-
An Yanke Wa Mata 'Yan (IS) 19 Hukuncin Daurin Rai Da Rai A Iraki
Apr 29, 2018 10:33Wata kotu a Iraki ta yanke hukuncin daurin rai da rai a kan wasu mata 19 yan kasar Rasha, bayan samun su da laifin shiga kungiyar 'yan ta'adda ta (IS) a Iraki.
-
Kasar Rasha Ta Yi Kashediwa Amurka Kan Maida Ofishin Jakadancinta Zuwa Birnin Quds
Apr 29, 2018 07:42Gwamnatin kasar Rasha ta gargadi kasar Amurka kan anniyarta na maida ofishin jakadancinta daga Telaviv zuwa birnin Quds a kasar Palasdinu da aka mamaye.
-
Yemen: An Gudanar Da Janazar Shugaban Majalisar Koli Ta Siyasa Ali Samad A San'a
Apr 28, 2018 13:09Dubban daruruwan jama'a ne a birnin Sana' na kasar Yemen suka halarci janazar shugaban majalisar koli ta siyasa a kasar Yemen Saleh Ali Samad, wanda Saudiyyah tare da hadin gwiwa da Amurka suka yi wa kisan gilla a ranar Alhamis ta wancan makon da ya gabata.
-
Rikici Na Kara Tsanani Tsakanin Kungiyoyin 'Yan Ta'adda A Siriya
Apr 28, 2018 02:10A ci gaba da rikici tsakanin kungiyoyin 'yan ta'adda a siriya, wani komandan Jaishul-Izza a yankin Idlib ya hallaka .