-
Wasu Senatocin Amurka Sun Bukaci A Hana Gwamnatin Kasar Mikawa Turkia Jiragen Yaki Samfurin F-35
Apr 27, 2018 07:31Senatocin majalisar dattawan kasar Amurka uku sun gabatarwa majalisar bukatar a dakatar da mikawa kasar Turkiya jarage yaki samfurin F-35 da ta saya.
-
Daga Lokacin Da Trump Ya Dauki Mataki Kan Qudus, Palastinawa 94 Ne Suka Yi Shahada.
Apr 26, 2018 14:46Daga lokacin da Shugaba Trump na Amurka ya bayyana Qudus a matsayin hedkwatar Isra'ila zuwa yanzu Palastinawa 94 ne suka yi shahada sanakamakon harbinsu da jami'an tsaron Sahayuna suka yi.
-
Yemen: Dubban Daruruwan Al'ummar Hudaidah Sun Yi Gangamin Yin Allawadai Da Masarautar Saudiyyah
Apr 26, 2018 02:31Dubun-dubatar jama'a ne suka gudanar da gangami a garin Hudaidah na kasar Yemen a jiya Laraba, domin yin tir da Allawadai da kisan kiyashin da masarautar Al Saud ke yi a kansu, da kuma shan alwashin daukar fansa kan kisan gillar da ta yi wa Saleh Samad, shugaban majalisar koli ta siyasar kasar.
-
Sojojin Syria Sun Kammala Tsarkake Yankin Qalamun Daga 'Yan Ta'adda
Apr 26, 2018 02:12Rundunar sojin kasar Syria ta sanar da kammala tsarake yankin Qalamun baki daya daga dukkanin 'yan ta'addan wtakfiriyya ta suka kafa tunga a wurin.
-
Paparoma Francis Ya Gayyaci Shuwagabannin mazhabobin Kirista Zuwa Taron Tattauna Zaman Lafiya A Gabas Ta Tsakiya.
Apr 25, 2018 14:36Majiyar ofishin Paparoma Francis na cocin Catholica ya gayyaci shuwagabannin mazhabobin addinin kirista a yankin gabas ta tsakiya da su zo kasar Italia a cikin watan Yuli mai zuwa don tattauna baton zaman lafiya a yankin.
-
Isra'ila Ta Soke Shirin Tisa Keyar Masu Neman Mafaka Na Afrika
Apr 25, 2018 06:26Gwamnatin yahudawa 'yan mamaya na Isra'ila ta soke kudurin ta, na korar dubban masu neman mafaka 'yan kasashen Afirka.
-
Yahudawan Sahyuniya Sun Kai Samame A Gabashin Birnin Quds
Apr 24, 2018 14:47Rahotanni daga Palastine sun cewa, Falastinawa da dama suka jikkata sakamakon auka musu da sojojin yahudawan Isra’ila suka yi a yankin Abu Dis da ke gabashin Quds.
-
Ana Ci Gaba Da Yin Allawadai Da Kisan Gillar Da Saudiyya Ta Yi Wa Sammad
Apr 24, 2018 14:44Ana ci gaba da yin Allwadai da kisan gillar da kawancen Saudiyya da Amurka suka yi wa shugaban majalisar koli ta siyasa a kasar Yeman Saleh Sammad.
-
Kungiyar Ansarullah Ta Mayar Da Martani Kan Shahadar Saleh Samad.
Apr 24, 2018 02:12Shugaban Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Abdul-malik Badaruddin Alhutsi ya sanar a jiya Litinin cewa za su bawa Ali sa'oud amsar da ta dace a game da kisan killar da su ka yi wa Saleh Samad shugaban majalisar kolin siyasar kasar.
-
Yemen : Harin Sama Ya Kashe Masu Bikin Aure A kalla 20
Apr 23, 2018 06:39Rahotanni daga Yemen na cewa a kalla mutane 20 ne dake halartar wani bikin aure, suka gamu da ajalisu, biyo bayan wani harin sama.