-
Dakarun Siriya Na Ci Gaba Da Kai Hari Maboyar 'Yan Ta'adda A Kudancin Damuscus.
Apr 22, 2018 14:26Dakarun tsaron kasar Siriya sun sake kai hari kan maboyar 'yan ta'addar Da'esh a yankin Hajaru-aswad da sansanin Yarmuk dake kudancin Damuscus fadar milkin kasar.
-
An Rusa Ma'ajiyar Makamai Na Sojojin Hayar Saudiya A Arewacin Yemen
Apr 22, 2018 14:25Dakarun tsaron kasar Yemen sun samu nasarar tarwatsa wata ma'ajiyar makamai na sojojin hayar saudiya a arewacin kasar
-
Harin Kunar Bakin Wake Ya Yi Ajalin Mutum A Kalla 31 A Afganistan
Apr 22, 2018 06:46Hukumomin kiwan lafiya a Afganistan sun ce a kalla mutane 31 ne suka rasa rayukansu, kana wasu 54 na daban suka raunana, biyo bayan wani harin kunar bakin wake a kabul, babban birnin kasar.
-
Nasrullah: Hizbullah Tana Da Makamai Da Za Ta Iya Kai Hari A Kowace Kusurwa Ta H.K.Isra'ila
Apr 22, 2018 02:15Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, a halin yanzu a cikin ikon Allah kungiyar Hizbullah ta mallaki makamai masu linzami da za ta iya kai hari da su a kan kowace kusurwa a cikin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
OPCW Ta Dauki Alamu A Douma Domin Bincike Kan Zargin Hari Da Makamai Masu Guba
Apr 22, 2018 02:13Jami'an hukumar hana yaduwar makamai masu guba ta duniya OPCW da suka isa isar kasar Syria, sun dauki alamu domin gudanar da bincike a kan zargin da ake yi na yin amfani da makamai masu guba a yankin.
-
Saudiyya : An Bude Kofofin Sinimar Farko Ga Jama'a
Apr 21, 2018 06:41A Saudiyya, a karon farko cikin shekaru 35, 'yan kasar sun samu shiga gidan kallon Sinima a birnin Riyad, inda aka haska film din farko na Amurka "Black Panther".
-
Shugaba Assad Ya Mayar Da Lambar Karramawa Mafi Girma Da Faransa Ta Ba Shi
Apr 20, 2018 14:20Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya mayar da wata lambar karramawa mafi girma ta shugabannin kasar Faransa da aka ba shi, domin nuna rashin amincewa da shigar Faransa cikin jerin kasashen da suka kaiwa Syria hari.
-
Iraki:Mun Kai Hari Kan ISIS A Siriya Ne Bayan Da Muka Tunutubi Hukumomin Damuscus, Tehran Da Moscow
Apr 20, 2018 02:04Kakakin ma'ikatar tsaron kasar Iraki ya tabbatar da tuntubar hukumomin kasashen Siriya,Iran da Rasha kafin suka kaddamar da harin sama kan maboyar 'yan ta'addar ISIS a kan iyakar kasar da Siriya.
-
Jiragen Yakin Iraki Sun Kai Hare-Hare Sansanonin 'Yan ISIS A Siriya
Apr 19, 2018 13:33Gwamanatin kasar Iraki ta sanar da cewa sojin saman sun kaddamar da wasu munanan hare-hare kan sansanonin 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh da suke cikin kasar Siriya a kokarin da kasahen biyu suke yi na ganin bayan wannan kungiyar ta ta'addanci a kasashen biyu.
-
Masar Ta Ki Amincewa Da Aika Sojoji Zuwa Kasar Syria
Apr 19, 2018 08:06Wani babban jami'in leken asirin Masar ya ce; Babu yadda za a yi Masar ta shiga cikin kawancen fada da Syria