-
Iraki Ta Ki Amincewa Da Girke Sojojin Amurka A cikin Kasarta
Apr 19, 2018 08:05Babban Mai ba da Shawara akan harkokin Tsaro na Iraki ne ya shaida wa tashar talabijin din almayadeen cewa; Wajibi ne a kayyada adadin masu bada shawarar a harkokin soja na Amurka da za su kasance a cikin Iraki
-
Turkiyya : Erdogan, Ya Kira Zaben kafin wa'adi
Apr 18, 2018 13:47Shugaba Recep Tayyip Erdogan na Turkiyya, ya yi kiran gudanar da zaben shugaban kasa gami dana 'yan majalisar dokoki na kafin wa'adi, a ranar 24 ga watan Yuni mai zuwa.
-
Yemen: Kungiyar Ansarullah Ta Gargadi Kawancen Yaki Da Saudiyya Take Jagoranta
Apr 18, 2018 07:49Shugaban Kwamitin Juyin Kasar Yemen Muhammad Ali al-Huthy ya yi wa kawancen Saudiyyar barazanar sauya akalar yaki idan har suka ci gaba da wuce gona da iri
-
Syria: Masu Bincike Na Hukumar Hana Yaduwar Makamai Masu Guba Sun Shiga Douma
Apr 18, 2018 02:12Jami'an hukumar hana yaduwar makamai masu guba ta kasa da kasa sun shiga yankin Douma da ke gabashin yankin Ghouta a kasar Syria, domin gudanar da bincike kan zargin yin amfani da makamai masu guba.
-
Kungiyar Jihadul-Islami Ta Yi Watsi Da Sakamakon Taron Larabawa Akan Birnin Kudus
Apr 17, 2018 08:43Kungiyar ta Jihadul-Islami wacce ta fitar da bayani akan taron kungiyar kasashen larabawa a Saudiyya, tana cewa sakamakon taron akan batun Palasdinu da birnin Kudus yana da rauni da kuma cin karo da juna
-
Sojojin Siriya Sun Dakile Harin Da Aka Kai Wasu Filayen Jiragen Sama 2 Da Makamai Masu Linzami
Apr 17, 2018 00:33Sojojin kasar Siriya sun sami nasarar dakile wasu hare-hare da makamai masu linzami da aka kai sansanin sojojin saman kasar na Shayrat da ke lardin Homs da kuma filin jirgin saman soji na Dumair da ke birnin Damaskus a daren jiya Litinin.
-
An Zartar Da Hukuncin Kisa kan Wasu 'Yan Ta'adda 11 A kasar Iraki
Apr 17, 2018 00:31Ma'aikatar shari'a kasar Iraki ta bayyana cewar an zartar da hukuncin kisa kan 'yan ta'adda guda 11 a wadanda wata kotu a kasar ta tabbatar da laifin aiwatar da ayyukan ta'addanci daban daban a kasar.
-
Harin Jiragen Kawancen Amurka Ya Yi Sanadiyar Mutawa da Jikkatar Mutane 10 A Yemen
Apr 16, 2018 14:27Hare-haren da jiragen yakin kawancen saudiya suka kai birnin Sana'a na kasar Yemen ya yi sanadiyar mutuwa da jikkatar mutane 10
-
Kungiyar "Amnesty" Ta Bukaci A Gudanar Da Binciken Kisan Palasdinawa
Apr 16, 2018 08:02Kungiyar kare hakkin bil'adaman ta kasa da kasa daga ofishinta da ke birnin London ta bukaci da a gudanar da bincike mai cin gashin kanshi dangane da amfani da karfi akan al'ummar Palasdinu da 'yan sahayoniya su ke yi.
-
Fiye Da Mutane 59,000 Ne Su Ka Koma Gidajensu A Yankin Ghuta Ta Gabas
Apr 16, 2018 07:57Cibiyar Sulhu a tsakanin mutanen al'ummar Syria ce ta sanar da komawar mutanen zuwa gidajensu bayan da aka kwace yankin daga 'yan ta'adda