-
Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Jikkata Falasdinawa Masu Yawa
Mar 24, 2018 01:18Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun farma Falasdinawa da suke gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna rashin amincewarsu da duk wani kokarin maida birnin Qudus fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Jamus Ta Bayyana Rashin Amincewarta Da Mamaye Garin Afrin Na Siriya Da Turkiyya Ta Yi
Mar 24, 2018 01:15Ministan harkokin wajen kasar Jamus ya bayyana cewa: Jamus ba zata amince da mamaye garin Afrin na kasar Siriya da sojojin gwamnatin Turkiyya suka yi ba.
-
An Bankado Wani Shiri Na Kai Harin Ta'addanci A Iraki
Mar 23, 2018 07:49Jmai'an tsaron kasar Iraki sun bankado wani shirin 'yan ta'addan takfiriyya na kai hari a yankin Anbar da ke arewacin kasar ta Iraki.
-
Siriya : An Fara Kwashe 'Yan Tada Kayar Baya A Yankin Ghouta
Mar 23, 2018 01:21A karon farko tun bayan farmakin da dakarun Siriya ke kaiwa a yankin gabashin Ghouta, wani ayarin motocin 'yan tada kayar baya ya fice daga yankin.
-
Syria: Hari Da Makaman Roka A Birnin Damascus Ya Kashe Fararen Hula 4
Mar 22, 2018 14:22Kungiyoyin 'yan ta'addar da suke da sansanoni a yankin Gudha ta gabas ne su ka harba kamakan roka din akan gidajen fararen hula da ke cikin babban birnin kasar ta Syria
-
Saudiyya Ta Kashe Fararen Hula 19 A Hare-Haren Da Ta Kaddamar A Yemen
Mar 22, 2018 06:38Rahotanni daga kasar Yemen sun tabbatar da cewa akalla fararen hula 17 ne suka rasa rayukansu da suka hada da mata da kananan yara a hare-haren da jiragen yakin masarautar saudiyya suka kaddamar a daren jiya a garin Sa'adah.
-
Sojojin Sun Harbe Wani Jirgin Yakin Saudiyya Samfurin F-15 A Sa'ada
Mar 22, 2018 00:51Sojojin kasar Yemen da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar harbe wani jirgin yakin kasar Saudiyya samfurin F-15 a lokacin da yake shawagin kai hari a lardin Sa'ada ke arewa maso gabashin kasar ta Yemen.
-
Afganistan : Harin Ta'addanci Ya Kashe Mutum 26 A Kabul
Mar 21, 2018 14:43Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane a kalla 26 ne galibi samari suka rasa rayukansu a wani harin kunar bakin wake da kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta dauki alhakin kaiwa a Kabul babban birnin kasar.
-
An Kashe Fararen Hula 6 A Iraki
Mar 21, 2018 03:02Kungiyar ta'addancin nan ta ISIS ta kai hari kan wurin binciken jami'an tsaro tare da kashe mutane 6
-
Kungiyoyin Falasdinawa Sun Bukaci Tsige Shugaban Hukumar Falasdinu Daga Kan Mukaminsa
Mar 20, 2018 15:42Kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinawa sun bukaci tsige shugaban hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Falasdinawa Mahmud Abbas daga kan mukaminsa.