-
Saudiya Ta Bawa Kamfanin HKI Kwangilar tsaron Filin Jiragen Kasar
Mar 19, 2018 15:30Masarautar saudiya ta bawa wani kamfanin aramtacciyar kasar Isra'ila kwangilar tabbatar da tsaro a filayen sauka da tashin na jirgin saman kasar
-
Syria: An Zargi Sojojin Turkiya Da Yin Wawason Dukiyar Mutanen Afirin
Mar 19, 2018 08:47Mazauna garin na Afrin sun ce Sojojin Turkiya da sojojin 'yanto da Syria, sun fara wawason dukiyarsu bayan da suka shiga cikin birnin
-
Siriya : Turkiyya Ta Kwace Yankin Afrin
Mar 19, 2018 03:45Dakarun Turkiyya da mayakan Siriya dake samun goyan bayan Ankara sun kwace daukacin ikon birnin Afrin tungar mayakan kurdawa da Turkiyyar ke kallo a matsayin 'yan ta'adda.
-
Shugaban Siriya Ya Ziyarci Sojojin Kasar Da Suke Yankin Ghouta
Mar 18, 2018 12:45Shugaban kasar Siriya Bashar al-Asad ya kai ziyara sansanonin sojojin kasar da suke kai yankin Gabashin Ghouta da ke wajen birnin Damaskus, babban birnin kasar, inda ya tattauna da sojojin da jin yanyin da suke ciki.
-
Turkiya: An Kama Mutane Fiye Da 200 Bisa Alaka Da Kungiyar Gulan
Mar 18, 2018 08:50Babban mai gabatar da kara da kasar Turkiya ne ya ba da umarnin kama mutane 206 bisa zarginsu da ake yi da alaka da kungiyar nan ta malamin addinin kasar da ke zaune a Amurka, Gulan
-
Bahrain: Sabuwar Zanga-zangar Nuna Kin Jinin Gwamnati
Mar 18, 2018 08:43Al'ummar Bahrain sun sake bude wata sabuwar Zanga-zangar nuna kin jinin gwamnatin kasar a daren jiya asabar
-
Yemen: An kashe Sojojin Kasar Saudiyya Biyar
Mar 18, 2018 08:41Sojojin Yemen Sun kashe sojojin saudiyya biyar a yankin Jizan da ke kudancin kasar
-
Mahukuntan Saudiyya Suna Ci Gaba Da Mallaka Makamai Ga 'Yan Ta'adda A Yamen
Mar 18, 2018 02:56Tashar talabijin ta France 2 ta sanar da cewa: Mahukuntan Saudiyya da na Hadaddiyar Daular Larabawa suna ci gaba da mallakawa kungiyoyin 'yan ta'adda na Da'ish da Al-Qa'ida makamai a kasar Yamen.
-
Hariri : Isra'ila Ce Babbar Barazana Ga Kasar Labanon
Mar 17, 2018 02:56Piraministan kasar Labnon Sa'ad Hariri ya bayyana haramtacciyar kasar Isra'ila a matsayin babbar barazana ga kasarsa kuma ya ce har yanzu hukumomin Isr'ailan na ci gaba da take hakkokin 'yancin kasar Labnon.
-
Rundunar Sojin Siriya Ta Sanar Da 'Yantar Da Kashi 70% Na Yankin Ghouda
Mar 16, 2018 15:57Rundunar sojin Siriya ta sanar da 'yantar da kashi 70 cikin dari na yankunan Ghouda ta Gabas da suke karkashin mamayar gungun 'yan ta'adda.