-
Dan Gwagwarmayar Palasdinawa Ya Halaka Sojojin H.K.Isra'ila biyu Tare Da Jikkata Wasu Na Daban
Mar 16, 2018 15:56Wani dan gwagwarmayar Palasdinawa ya halaka sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila biyu tare da jikkata wasu hudu na daban a gabar yammacin kogin Jordan.
-
Qassemi Ya Bayyna Yarima Mai Jiran Gadon Saudiyya A Matsayin Maras Masaniya
Mar 16, 2018 07:40Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi ya bayyana Yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad bn Salman a matsayin wani mutum maras masaniya wanda bai san inda duniya ta dosa ba, wanda babu bukatar a bata lokaci wajen mayar masa da martani.
-
Sheikh Na'ima Kassim: Hizbullah Ta Shirya Fuskantar Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Mar 16, 2018 02:50Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah, Sheikh Na'im Kassim ya kore yiyuwar 'yan sahayoniya su kai wa Lebanon hari, tare da cewa idan hakan ta faru to Hizbullah a shirye take
-
Isra'ila : Kotu Ta Soke Shirin Korar Bakin Haure 'Yan Afrika
Mar 15, 2018 13:36Kotun kolin Isra'ila ta soke shirin nan na gwamnati da ya tanadi korar dubban bakin haure 'yan Afrika da suka shiga Isra'ilar ba bisa ka'ida ba.
-
MDD Ta Nuna Damuwa Kan Tabarbarewar Harkokin Jin Kai A Yemen
Mar 15, 2018 12:55Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, ya fitar da wata sanarwa a yau Alhamis mai cike da nuna damuwa kan halin da al'amuran jin kai ke ciki a kasar Yemen.
-
Isma'ila Haniyyah Ya Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai Wa Rami Hamdallah
Mar 14, 2018 15:45Shugaban bangaren siyasa na kungiyar Hamas Ya yi Allah wadai da harin da aka kai wa piraministan Palasdinawa a yankin Gaza a jiya Talata.
-
Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kai Hari A Filin Jiragen Sama Na Sana'a.
Mar 14, 2018 15:43Tashar talabijin din al-masirah ta ce sau biyar jiragen saman yakin na Saudiyya suna kai hari a filin saukar jiragen sama na babban birnin kasar ta Yemen.
-
Kasashen Iran, Iraki, Siriya Da Rasha Sun Sha Alwashin Kawo Karshen Ta'addanci A Yanki G/Tsakiya
Mar 14, 2018 07:37Kasashen Iran, Iraki, Siriya Da Rasha sun bayyana wajibcin karfafa cibiyar hadin gwiwa a tsakaninsu da ke birnin Bagadaza da nufin kawo karshen ayyukan ta'addanci a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Saudiyya Masu Yawa A Kudancin Kasar Ta Saudiyya
Mar 14, 2018 02:57Sojojin Yamen sun bude wuta kan gungun sojojin marautar Saudiyya a yankunan Jizan da Asir da suke kudancin kasar ta Saudiyya, inda suka kashe sojoji akalla bakwai.
-
Syria: An Gano Wani Wuri Da 'Yan Ta'adda Suke Kera Makamai Masu Guba A Ghouta
Mar 13, 2018 12:46A jiya ne wasu daga cikin kafofin yada labarai da suke bin diddigin hakikanin abin da yake faruwa a Syria, suka bayar da rahotanni dangane da gano wani wuri da 'yan ta'adda takfiriyya suke kera makamai masu guba, a cikin yankin Aftaris da ke Ghouta a gabashin birnin Damascus, fadar mulkin kasar ta Syria.