-
Siriya : Amurka Ta Ce Za Ta Dauki Mataki, Idan Kwamitin Tsaro Ya Kasa
Mar 13, 2018 02:22Amurka ta ce a shirye ta ke ta dauki mataki cikin har da kai hare hare a Siriya, muddun dai kwamitin tsaro na MDD ya kasa akan shirin tsagaita wuta a yankin gabashin Ghouta.
-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Tana Kokarin Ganin Ta Mamaye Gabar Yammacin Kogin Jordan
Mar 12, 2018 15:56Shugaban Haramtacciyar kasar Isra'ila ya bukaci duba yiyuwar mamaye dukkanin yankunan Palasdinawa da suke gabar yammacin kogin Jordan.
-
Yemen: Sojojin Saudiyya Hudu Sun Halaka
Mar 12, 2018 05:52Tashar talabijin din al-masirah ta kasar Yemen ta bada labarin cewa wani kwararren maharbin soja ne ya halaka sojojin na Saudiyya a gundumar jizan da ke kudancin Saudiyya.
-
Syria: Mazauna Yankin Gudha Sun Yi Wa Kungiyoyin Ta'addanci A Yankin, Zanga-zanga
Mar 12, 2018 05:49Daruruwan mazauna garurin Sghaba da Humoria, da ke yankin Gudha sun bukaci 'yan ta'addar da su fice daga cikin garuruwansu da dukkanin yankin Gudha
-
Cututtuka Masu Kisa Na Ta Kara Bazuwa A Cikin Kasar Yemen
Mar 11, 2018 14:31Rahotanni daga kasar Yemen na nuni da cewa ana kara samun karuwar cututtuka masu kisa a kasar sakamakon matsalolin da ake fuskanta a bangaren kiwon lafiya.
-
Dakarun Tsaron Iraki Sun Fara Ayyukan Tsarkake Yankunan Kudu Maso Yammacin Karkuk
Mar 11, 2018 07:23Dakarun sa kai na hashadu-sha'abi da jami'an 'yan sandar kasar Iraki sun kadamar da ayukan tsarkake yankunan kudu maso yammacin kasar daga tsirarun 'yan ta'addar ISIS din da suka rage
-
Syria: Afuwa Ga Duk Wanda Ya Ajiye Makamansa
Mar 10, 2018 15:31Sojojin Syria da suke yaki da 'yan ta'adda a yankin Ghuda ne suka yi sanarwar yin afuwa ga duk wanda ya ajiye makamansa
-
Sojojin Isra'ila Sun Kashe Wani Matashin Bafalasdine
Mar 09, 2018 12:34Wani matashin Bafalasdine ya rasa ransa, sakamakon harbin bindiga da jami'an tsaron yahudawan mamaya na Isra'ila suka masa a yau Juma'a a yankin Hebron dake kudancin birnin Kudus.
-
Afganistan : Harin Ta'addanci Ya Yi Ajalin Mutum 9 A Kabul
Mar 09, 2018 12:14Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane a kalla 9 ne suka rasa rayukansu a wani harin ta'addanci da aka kai a kusa da wani masallaci dake Kabul babban birnin kasar.
-
Dakarun Sa Kai Na Iraki Sun Hade Da Dakarun Tsaron Kasar
Mar 09, 2018 08:15Bisa umarinin Piraministan kasar Iraki, dakarun sa kai na kasar Hashadu-sha'abi sun hade da rundunar tsaron kasar.