-
An Bankado Wani Yunkurin Harin Kunar Bakin Wake A Gundumar Salahaddin
Mar 07, 2018 13:40An bankado wani shirin kai harin kunar bakin wake a garin Ishaqi a kudancin larsin Salahaddin na kasar Iraki.
-
Siriya : MDD, Ta Bukaci A Sake Bude Hanyoyin Shigar Da Kayan Agaji A Ghouta
Mar 07, 2018 02:17Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci a sake bude hanyoyin shigar da kayan agaji a yankin gabashin Ghouta na kasar Siriya.
-
Yarima Mai Jiran Gadon Masarautar Saudiyya Ya Yi Furucin Cin Mutunci Kan Al'ummar Qatar
Mar 06, 2018 08:31Yarima mai jiran gadon masarautar Saudiyya ya yi furucin cin mutunci kan al'ummar Qatar ta hanyar bayyana cewar al'ummar Qatar ba su shige yawan mazauna hanya guda na kasar masar ba.
-
Sojojin H.K.Isra'ila Sun Kai Farmaki Kan Wata Makarantar Palasdinawa A Yankin Birnin Qudus
Mar 06, 2018 08:28Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan wata makarantar Palasdinawa da ke yammacin birnin Qudus, inda suka tarwatsa dalibai tare da jikkata da dama daga cikinsu.
-
Isra'ila Na Shirin Kwace Kaddarorin Majami'oin Kiristoci A Quds
Mar 05, 2018 13:58Haramtacciyar kasar Isra'ila na shirin kwace kaddarorin majami'o'in kiristoci da ke Quds ta hanyar saka musu haraji mai nauyi.
-
Syria: 'Yan Ta'adda Sun Bar Fararen Hula Su Fita Daga Ghouta Domin Karbar Kayan Agaji
Mar 05, 2018 13:47'Yan ta'addan takfiriyya da suka kafa babbar tunga a yankin Ghouta da ke gabashin birnin Damascus na Syria, sun amince su bar fararen hula su fito daga yankin domin samun kayan agajin da aka kai musu.
-
An Zargi Tsohon Wakilin MDD A Yamen Da Ci Gaba Da Yin Karya Kan Kasar
Mar 05, 2018 09:01Shugaban Kwamitin Kolin Juyin Juya Hali a kasar Yamen ya jaddada cewa: Tsohon wakilin Majalisar Dinkin Duniya a Yamen yana ci gaba da shirga karya kan kasar.
-
Priministan Kasar Libya Ya Jaddada Bukatar Hada Rundunar Sojojin Kasar Karkashin Babban Komanda Guda
Mar 05, 2018 03:42Priministan kasar Libya Fa'iz Suraaj ya jaddada bukatar hada kan rundunar sojojin kasar karkashin shugabanci guda.
-
Shugaban Kasar Siriya Ya Ce Sojojinsa Zasu Ci Gaba Da Kutsawa Cikin Yankin Ghuota
Mar 05, 2018 03:38Shugaban kasar Siria Bashar Al-Asad ya sha alwashin cewa sojojinsa zasu ci gaba da kutsawar cikin yankin Ghuata ta gabas kusa da birnin Damaskuc babban birnin Kasar.
-
Syria: 'Yan Ta'adda Suna Hana Fararen Hula Ficewa Daga Ghuta
Mar 04, 2018 15:32Cibiyar Suhlu ta Rasha a kasar Syria ta sanar da cewa; 'Yan ta'addar sun rika kai hari da manyan bindigogi akan wuraren da aka ware domin ficewar fararen hula