-
Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-hare
Mar 04, 2018 15:29Harin bayan na da Saudiyyar ta kai a cikin birnin Sanaa ya ci ran mutum da kuma jikkata wasu da dama
-
An Zabi Birnin Tunis Na Kasar Tunusiya A Matsayin Cibiyar Matan Kasashen Larabawa
Mar 04, 2018 08:46Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta Arab League ta sanar da zaben birnin Tunis fadar mulkin kasar Tunusiya a matsayin Cibiyar Mata a shekara ta 2018 da kuma 2019.
-
Kudurin Majalisar Dokokin Kasar Iraqi Na Iyakance Wanzuwar Sojojin Kasashen Waje A Kasar
Mar 03, 2018 12:04Majalisar dokokin kasar Iraqi a zamanta na ranar Alhamis da ta gabata daya ga watan Maris Shekara ta 2018 ta amince da wata doka wacce ta bukaci gwamnatin kasar ta fayyace ranar ficewar sojojin kasashen waje daga kasar.
-
Kasar Rasha Ta Jaddada Bukatar Warware Rikicin Kasar Yamen Ta Hanyar Lumana
Mar 03, 2018 09:02Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Dole ne kungiyoyin kasa da kasa su dauki matakin kwadaitar da bangarorin da suke rikici a kasar Yamen kan gudanar da zaman tattaunawa da nufin warware rikicin kasar.
-
'Yan Ta'adda Sun Hana Dubban Fararen Hula Ficewa Daga Yankin Ghouta Na Syria
Mar 03, 2018 02:19'Yan ta'addan takfiriyya da suke iko da yankin Ghouta da ke gabashin birnin Damscus na Syria, sun hana dubban farren hula da suke yin garkuwa da su ficewa daga yankin.
-
Syria: "Yan Ta'adda Suna Shirin Amfani Da Makamai Masu Guba
Mar 02, 2018 03:17A jiya alhamis ne ma'aikatar tsaron kasar Syria ta sanar da cewa; 'yan ta'addar da ke Ghuta suna shirin amfani da makamai masu gubar domin su dora wa gwamnati alhaki.
-
Masar: 'Yan Ta'adda A Yankin Sina Suna Ci Gaba Da Kai Hare-hare
Mar 02, 2018 03:13Majiyar tsaron Masar ta ce wata mota da aka cika da abubuwa masu fashewa ta tarwatse a garin Rafah dake arewacin Sina
-
Iraki: Yarjejeniyar Ficewar Sojojin Amurka
Mar 02, 2018 02:57Pira ministan kasar Iraki Haidar Ibadi ya cimma matsaya da Amurkawa akan wajabcin ayyana lokacin ficewarsu daga cikin kasar.
-
Siriya : Har Yanzu Kayan Agaji Basu Isa Yankin Ghouta Ba
Mar 01, 2018 07:47Bayanai daga Siriya na cewa har yanzu ba'a samu damar da shigar da kayan agaji ba a yankin gabashin Ghoutta inda dubban fararen hula ke bukatar agaji gaggawa.
-
Afganistan : Taliban Ta Yi Watsi Da Tayin Gwamnati Na Tattaunawa
Mar 01, 2018 07:46Kungiyar Taliban a Afganistan ta yi fatali da tayin gwamnatin kasar na bude tattaunawar zaman lafiya tsakaninsu.