-
Siriya : Har Yanzu 'Yan Agaji Basu Shiga Yankin Gabashin Ghouta Ba
Mar 01, 2018 07:08Bayanai daga Siriya na cewa har yanzu ba'a samu damar da shigar da kayan agaji ba a yankin gabashin Ghoutta inda dubban fararen hula ke bukatar agaji gaggawa.
-
Sharhi: Hadarin Yaduwar Tsatsauran Ra'ayi A Cikin Kasashen Musulmi
Mar 01, 2018 03:19An kammala zaman taron yini uku da aka gudanar a kasar Masar, kan samo hanyoyin yaki da tsatsauran ra'ayi da kuma dakile yaduwarsa a cikin kasashen musulmi.
-
Syria: Jiragen Yakin Amurka Sun Kashe Mutane 30 A Yankin Deir-Zur
Feb 28, 2018 15:24Kamfanin dillancin labarun Sana na kasar Syria ya ce; harin da jiragen yakin Amurka suka kai a jiya da dare a yankin Deir-Zur ya ci rayukan mutane 30.
-
Kasar Yemen Ta Yi Watsi Da Kudurin Majalisar Dinkin Duniya
Feb 28, 2018 15:20Majalisar Kasar Yemen ta fitar da bayani da a ciki ta ce; Kudurin da aka fitar yana nuni da cewa duniya ba ta shirya kawo karshen yakin da ake yi akan kasar ba.
-
Ziyarar Sa'ad Hariri Zuwa Saudiya
Feb 28, 2018 02:49Piraministan kasar Labnon ya amsa goron gayyatar hukumomin saudiya a wannan Laraba, inda da jijjifin safiyar yau ya tashi daga birnin Bairout zuwa birnin Riyad
-
Cin Zarafin Jama'a A Bahrain Na Daga Cikin Ajandar Taron Kare Hakkin Bil Adama Na UN
Feb 27, 2018 17:33Batun cin zarain bil adama a kasar Bahrain na daga cikin muhimman ajandodin taron hukumar kare hakkin bil adama ta majalisar dinkin duniya.
-
Hizbullah: Amurka Ce Babban Karfe Kafa Ga Duk Wani Yunkurin Samar Da Zaman Lafiya A Syria
Feb 27, 2018 15:57Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Na'im Kasim ya bayyana Amurka a matsayin babban karfen kafa ga duk wani yunkurin samar da sulhu da zaman lafiya a Syria.
-
An Kori Manyan Hafsoshin Soji A Saudiyya
Feb 27, 2018 07:47Sarki Salman na Saudiyya ya sallami wasu manyan jami'an sojin kasar, ciki har da babban hafsan sojin kasar, Janar Abdel Rahmane ben Saleh al-Bunyan.
-
Kungiyar EU Ta Kakaba Wa Ministocin Gwamnatin Siriya Takunkumin Tattalin Arziki
Feb 27, 2018 04:39Majalisar dokokin kungiyar tarayyar Rurai ta dorawa minitocin gwamnatin kasar Siria guda takunkuman tattalinn arziki.
-
Hizbullah Ta Yi Tir Da Tsaida Ranar Da Amurka Za Ta Mai Da Ofishin Jakadancinta Zuwa Kudus.
Feb 26, 2018 15:41Kungiyar ta Hizbullah ta yi kira ga al'ummar larabawa da musulmi da su dauki matakin da ya dace.