-
Micheal Aun: Lebanon Za Ta Kare Kanta Daga Harin Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Feb 26, 2018 15:34Shugaban kasar Lebanon Micheal Aun ne ya bayyana haka a yau litinin da yake ganawa da wakilin Majalisar Dinkin Duniya a birnin Beirut.
-
Iraki Ta Yi Watsi Da Bukatar Saudiyya Na Ta Mika Mata 'Yan Kasr 400 Da Aka Kama Saboda Ta'addanci
Feb 26, 2018 02:17Gwamnatin kasar Iraki ta yi watsi da bukatar da gwamnatin Saudiyya ta gabatar mata na ta mika mata wasu 'yan kasar (Saudiyyan) sama da 400 da ake tsare da su saboda samunsu da laifin aikata ayyukan ta'addanci a kasar Irakin.
-
Sojojin Yamen Sun Halaka Gungun Sojojin Hayar Saudiyya A Kudancin Kasar Ta Yamen
Feb 25, 2018 15:22Sojojin Yamen sun harba makamai masu linzami kan sansanonin sojin hayar masarautar Saudiyya da suke kudanci da kuma arewacin kasar, inda suka kashe sojojin hayar masu yawa a yau Lahadi.
-
Sukan Da Jam'iyyun Adawa Na Kasar Jamus Sukewa Gwamnatin Kasar Kan Sayarwa Saudia Da Kawayenta Makamai
Feb 25, 2018 04:40Jam'iyyun adawa a kasar Jamus sun yi ta suka kan yadda gwamnatin kasar take sayarwa kasar Sa'udiya da kawayenta a yakin Yemen makamai, duk tare da sanin irin laifuffukan yakin da suke aikatawa a kasar.
-
Nasrullah: Babban Burin Amurka Shi Ne Karya Lagon Masu Gwagwarmaya Da Zaluncinta
Feb 25, 2018 03:54Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan nasrullah ya bayyana cewa; Amurka da 'yan korenta suna hankoron ganin bayan duk wani yunkuri wanda zai hana su cimma bakaken manufofinsu a kan al'ummomin yankin gabas ta tsakiya.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Fitar Da Kudiri Kan Tsagaita Wuta A Ghouta Syria
Feb 25, 2018 03:36A zaman da kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar a jiya, ya fitar da kudiri kan tsagaita wuta a wuraren da aka killace 'yan ta'adda a Syria musamman yankin Gouta da ke gabashin birnin Damascus tsawon wata guda.
-
Hasan Nasrullah:Makiya Na Bayan Makarkashiya Ga Gwagwarmaya
Feb 24, 2018 15:31Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lobnon ya yi ishara kan kashin da Amirka da kawanta suke sha a yankin\, inda ya ce a yau, lokaci ya yi na raba abinda muka girba, kuma mahiman nasarorin da muka samu shi ne goyon bayan gwagwarmaya a yankin.
-
Hamas Ta Mayar Wa Amurka Martani Akan Ofishin Jakadanci A Birnin Kudus
Feb 24, 2018 03:19Kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hamas ta yi tir da karatowar lokacin mayar da ofishin jakadancin Amurkan zuwa birnin Kudus.
-
Yemen : Kungiyar Kiristoci A Faransa Ta Yi Tir Da Sayar Wa Saudiyya Makammai
Feb 23, 2018 14:49Kungiyar Kiristoci dake yaki da cin zarafin jama'a ta (ACAT) a Faransa, ta yi allawadai da matakin Faransa na sayar wa kawancen kasashen Larabawa dake yaki a Yemen da makamai.
-
Siriya : Ana Ci Gaba Da Kiran Tsagaita Wuta A Gabashin Ghouta
Feb 23, 2018 13:30Kungiyar Tarayya Turai ta yi kira da babbar murya akan a tsagaita buda wuta a yankin gabashin Ghouta na Siriya, a daidai lokacin da kwamitin tsaro ke shirin kada kuri'a kan samar da shirin tsagaita wuta a wannan yankin.