-
Mutanen Afrin Sun Yi Maraba Da Shigowar Dakaru Maso Goyon Bayan Gwamnatin Siriya Garin
Feb 22, 2018 14:10Daruruwan mutanen kasar Siriya ne suka gudanar da jerin gwano a garin Afrin na kasar don nuna farin cikinsu da kuma yin maraba da dakarun da suke goyon bayan gwamnatin kasar wadanda suka shigo garin da nufin ba su kariya daga ci gaba da hare-haren da sojojin Turkiyya suke yi wa garin.
-
Harin Jiragen Yakin Kawancen Amirka A Deirazor Na Siriya Ya Hallaka Mutane 12
Feb 22, 2018 01:59'Yan Kasar Siriya 12 suka rasa rayukansu sanadiyar harin da jiragen kasa da kasa bisa jagorancin kasar Amirka suka kai a daren jiya Laraba yankin Hajin na Deirazor dake gabashin kasar Siriya
-
Daurin Shekaru 5 A Shugaban Cibiyar Kare Hakkin Bil Adama Ta Bahrain
Feb 21, 2018 14:15Kotun masarautar kama karya ta Bahrain ta daure shugaban cibiyar kare hakkokin bil adama a kasar Nabil Rajab shekaru biyar a gidan kaso.
-
Majalisar Knesset Ta Isra'ila Za Ta Kada Kuri'a Kan Daftarin Kudirin Hana Kiran Salla
Feb 21, 2018 14:06Majalisar dokokin haramtacciyar kasar Isra'ila za ta kada kuri'a kan daftarin kudirin hana kiran salla a yankunan Palastinawa da suka hada har da birnin Quds.
-
Sojojin Kasar Turkiya Sun Yi Luguden Wuta Kan Sojojin Siria A Afrin
Feb 21, 2018 08:17Sojojinn kasar Turkiya sun yi harbi kan sojojin sa kai masu goyon bayan kasar Siria wadanda suka shiga yankin Afrin a jiya Talata.
-
An Kashe Yan Ta'adda 4 A Yankin Sinaa Na Kasar Masar
Feb 21, 2018 08:16Majiyar jami'an tsaro a yankin Sinaa na kasar Masar ta bada labarin kissan yan ta'adda 4 a yankin a yau Laraba.
-
Shugaban Labanon Ya Kai Ziyara Farko A Iraki
Feb 21, 2018 02:25Shugaba Michel Aoun, na Labanon, ya gana da takwaransa, Fuad Massum, na Iraki, a Bagadaza a wata ziyara wacce ita ce irinta ta farko da wani shugaban kasar Labanon ya taba kaiwa a wannan kasa.
-
Mahmoud Abbas Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Amince Da Kasar Palasdinu
Feb 21, 2018 02:24Shugaban Palasdinawa Mahmoud Abbas, ya yi kira ga kwamitin sulhun MDD da ya kira taron kasa da kasa wanda zai kai ga amincewa da kasar Palasdinu bisa yarjejeniyar kan iyaka ta shekarar 1967 da aka shata.
-
Hannun Gwamnatin H.K.Isra'ila Na Ci Gaba Da Rura Wutan Rikici A Kasar Siriya
Feb 21, 2018 01:43Jaridar Haramtacciyar kasar Isra'ila ta Haaretz a wani rahoto da ta watsa ta yi furuci da cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana ci gaba da mallakawa gungun 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasar Siriya makamai.
-
Rasha Ta Kira Yi Turkiya Da Ta Bude Tattaunawar Kai Tsaye Da Syria
Feb 20, 2018 15:33Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ne ya bayyana haka, sannan ya kara da cewa: Ta hanyar tattaunawa da Damascus ne kadai Ankara za ta kare manufofinta.