-
Masar: Gwamnati Ta Shigar Da Shunan Abul Futuhu A Cikin Jerin Sunayen 'Yan Ta'adda
Feb 20, 2018 15:32A yau talata ne mahukuntan Masar suka shigar da sunan shugaban jam'iyyar "Misra Kawiyya' cikin jerin sunayen 'yan ta'adda.
-
Syria: Dakarun Sa-Kai Masu Goyon Bayan Gwamnati Sun Shiga Garin Afrin
Feb 20, 2018 15:29Tashar talabijin din al-mayadden mai watsa shirye-shiryenta daga Lebanon ta ce; Mayakan sun shiga cikin garin na Afrin ta mashigar al-ziyara a kauyen Nubbal.
-
Muftin Qudus Ya Fara Ziyara A Kasar Faransa Don Neman Taimako Wa Palasdinawa
Feb 20, 2018 08:30Muftin Qudus na kasar Palasdinu ta je birnin Paris na kasar Faransa don nemawwa al-ummar Palasdinu taimako
-
Sharuddan Gwamnatin Masar Kan Shigar Da Iskar Gas Daga Haramtacciyar Kasar Isara'ila
Feb 20, 2018 08:29Ministan makamashi na kasar Masar ya bayyana sharudda guda ukku na amincewa wasu kamfanoni masu zaman kansu shigar da Iskar gas daga haramtacciyar kasar Isara'ila.
-
Sojojin Yamen Sun Halaka Sojojin Hayar Saudiyya Masu Yawa A Lardin Al-Jawf
Feb 19, 2018 14:42Sojojin Yamen sun kaddamar da hare-hare kan sojojin hayar masarautar Saudiyya a yankin Sabrin da ke lardin Al-Jawf a arewacin kasar Yamen, inda suka kashe sojojin hayar masu yawa tare da tarwatsa tankokin yakinsu.
-
Sojojin Siriya Za Su Shiga Yankin Afrin A Gobe Litinin
Feb 18, 2018 15:59Sojojin Siriya da mayakan Kurdawan kasar sun cimma matsaya kan shigar dakarun kasar yankin Afrin.
-
An Kame Mayakan Gwagwarmayar Palastinawa Na Jihadi-Islami
Feb 18, 2018 15:58Hukumomin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi awan gaba da mayakan kungiyar gwagwarmayar Palastinawa na Jihadil-Islami guda shida.
-
Bayanan Ministan Tsaron Kasar Pakistan Dangane Da Yerjejeniyar Tsaro Tsakanin Kasarsa Da Saudia
Feb 18, 2018 10:31Ministan harkokin wajen kasar Pakisatan Khuran Dasgir-Khan ya tabbatar da cewa akwai yerjejeniyar tsaro tsakanin kasar Pakisatn da kasashen kudancin Asia da dama, daga cikin har da kasar Saudia.
-
Palasdinu: Jiragen Yakin Sojojin 'Yan Sahayoniya Sun Kai Wa Yankin Gaza Hari
Feb 18, 2018 05:09A daren jiya lahadi ne jiragen yakin na 'yan sahayoniya suka kai jerin hare-hare da makamai masu linzami a yankin na Gaza.
-
Sojojin Yamen Sun Kaddamar Da Hare-Haren Daukan Fansa Kan Kasar Saudiyya
Feb 17, 2018 03:00Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun kaddamar da hare-hare da makamai masu linzami kan sansanonin sojin masarautar Saudiyya da suke kudancin kasar ta Saudiyya.