-
Sayyid Nasrullah : Muna Rike Da Wasiyar Shugabannin Shahidan Hizbullah
Feb 16, 2018 14:39Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya kara jaddada cewa Hizbullah tana kan wasiyan da shuwagabannin shahidan kungiyar suka bar masu.
-
OIC Za Ta Gudanar Da Zama Kan Matsalar Rashin Ayyukan Yi A Kasashen Musulmi
Feb 15, 2018 14:08Kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da wani zaman domin yin dubi a kan matsalar rashin ayyukan yi a kasashen musulmi, da kuma samo hanyoyin tunkarar matsalar.
-
Palasdinu: Nakiya Ta Tashi Da Motar Sojojin Sahayoniya A Garin Jericho
Feb 14, 2018 15:34Majiyar Palasdinawa ta ce nakiyar da aka dasa a gefen hanya ta tashi da motar sojan haramtacciyar kasar Isra'ila a yankin Magnadhas.
-
Kuwaiti: An Yi Alkawalin Ba Da Dala Biliyan 30 A Taron Sake Gina Kasar Iraki
Feb 14, 2018 15:27Ministan harkokin wajen kasar Kuwaiti ya bayyana cewa; Kawo ya zuwa kudaden da aka yi alkawalin za a bayar domin sake gina Iraki sun kai dalar Amurka biliyan 30
-
Isra'ila: An nemi gurfanar da Netanyahu kan rashawa
Feb 14, 2018 08:28Dariruwan mazauna birnin Tel-Aviv na HK Isra'ila sun taru a gaban gidan Firaminista Benjamin Netanyahu, inda suka nemi a gurfanar da shi a gaban shari'a saboda laifuka na cin hanci da rashawa da kuma zamba cikin aminci.
-
FAO:Kashi 40% Na Albarkatun Gona Na Kasar Iraqi Sun Lalace Saboda Yaki Da Yan Ta'adda
Feb 14, 2018 02:48Hukumar abinci da noma ta dunia FAO ta bada rahoton cewa kashi 40% na albarkatun noma na kasar Iraqi sun lalace sanadiyyar yaki da ta'addanci a kasar.
-
Iran : Shugaba Ruhani Na Ziyarar Kwanaki Uku A Indiya
Feb 13, 2018 13:31Shugaba Hassan Ruhani, na Jamhuriya Musulinci ta Iran, ya fara wata ziyarar aiki ta kwanaki uku a kasar Indiya.
-
An Yanke Hukuncin Daurin Shekaru 21 Kan Tsohon Ministan Kasuwancin Iraki
Feb 13, 2018 08:52Majiyar gwamnatin kasar Iraki ta sanar da cewa kotun kasar ta yanke hukuncin daukrin shekaru 21 ga tsohon ministan kasuwancin kasar Afdulfatah Assudani
-
Ministan Ilimi A Isra'ila Ya Yi Kira Da A Kaucewa Aukuwar Yaki Tsakaninsu Da Lebanon
Feb 13, 2018 03:08Ministan ma'aikatar ilimi a Haramtacciyar kasar Isra'ila ya kirayi gwamnatin yahudawan da ta yi taka tsantsan wajen kauce wa duk wani abin da ka iya jawo barkewar wani sabon yaki a tsakaninsu da Lebanon.
-
Dakarun Tsaron Yemen Sun Fatattaki Sojojin Saudiya A Yankin Najran
Feb 12, 2018 08:15A yayin da jiragen yakin Saudiya sun ruwan bama-bamai kan gidajen fararen hula a kasar Yemen, a nasu bangare dakarun tsaron na yemen sun yi lugudar wuta kan matattarar sojojin hayar saudiya a yankin Najran dake kudancin Saudiya