-
Kakkabo Jirgin Yakin Isra'il Ya Sauya Yadda Lamura Zasu Gudana A Gabas Ta Tsakiya Nan Gaba
Feb 12, 2018 03:00Kakkabo jirgin yakin haramtacciyar kasar Isara'ila samfurin F-16 wanda sojojin kare sararin samaniyar kasar Siriya suka yi ya sauya yadda lamura zasu tafi a yankin gabas ta tsakiya.
-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kashe Fararen Hula A Kasar Yamen
Feb 11, 2018 15:36Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun yi luguden wuta kan yankuna daban daban na kasar Yamen, inda suka kashe fararen hula akalla 9, kuma 5 daga cikinsu mata.
-
Firayi Ministan Indiya Ya Ziyarci Palastinu
Feb 11, 2018 00:14A wani ran gadi da ya kaddamar da yankin gabas ta tsakiya, firayi ministan Indiya, Narendra Modi, ya ziyarci yankunan Palastinawa, wacce ita ce irinta ta farko ta wani shugaban gwamnatin Indiya a wannan yankin.
-
An Yabawa Sojojin Kasar Siriya Kan Kakkabo Jirgin Yakin Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Feb 10, 2018 15:50Jam'iyyar "Tunisian Peoples Party" ta kasar Tunisia ta jinjinawa sojojin kasar Siria kan kakkabo jirgin yakin haramtacciyar kasar Isra'ila kirar kasar Amurka samfurin F16 a safiyar yau asabar.
-
Dakarun Siriya Sun Harbo Jirgin Yakin Isra'ila
Feb 10, 2018 07:48Dakarun tsaron sararin samaniyar kasar Siriya sun kakkabo jirgin yakin haramtacciyar kasar Isra'ila samfarin F-16 a wannan Asabar.
-
Ma'aikatar Tsaron Isra'ila Ta Kira Taron Gaggawa.
Feb 10, 2018 07:48Ministan Tsaron Isra'ila ya kira taron gaggawa tare da halartar Gadi Eizenkot babban hafsan sojojin Isra'ila da wasu manyan janar janar domin tattauna yanayin da suke ciki da siriya.
-
Kurdawa Na Tsare Da 'Yan Ta'addan Birtaniya Biyu A Siriya
Feb 09, 2018 12:18Myakan Kurdawa a Siriya sun ce suna tsare da wasu 'yan ta'addan kungiyar (IS) 'yan asalin kasar Birtaniya biyu, wadanda sanannu ne wajen azabtarwa da kuma hille kai.
-
Micheal Aun: Lebanon Za Ta Yi Turjiya A Gaban Wuce Gonar 'Yan Sahayoniya
Feb 09, 2018 08:24Shugaban kasar Lebanon Micheal Aun ya furta haka ne a yayin da ya gana da mataimakin ministan harkokin Wajen Amurka David Satterfield da yake ziyara a Lebanon.
-
Rasha Ta Ce: Amurka Da Kungiyar Tsaro Ta NATO Zasu Bada Mafaka Ga 'Yan Ta'adda A Afganistan
Feb 09, 2018 03:04Wakilin shugaban kasar Rasha na musamman kan harkokin kasar Afganistan ya bayyana cewa: Akwai tarin dalilai da hujjoji da suke nuni da cewar gwamnatin Amurka da kungiyar tsaro ta NATO suna da shirin bada mafaka ga gungun 'yan ta'addan kasa da kasa a kasar Afganistan.
-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ta Bayyana Razana Da Makaman Hizbullah
Feb 08, 2018 08:51Ministan Ilimi na Haramtacciyar Kasar ta Yahudawa Niftali Bint ne ya bayyana haka a yayin da ya ziyarci kan iyakar palasdinu da Lebanon