-
Rikici Tsakanin Masar Da Turkiya Kan Ruwan Tekun Mediterranean
Feb 08, 2018 03:21Dangantaka tsakanin kasashen Masar da Turkiya ta yi tsami a cikin yan kwanakin nan, saboda sanin iyakokin da kowanne daga cikin yake mallaka a tekun Mediterranean .
-
Masar Ta Amince Wa Kasar Qatar Shigar Da Kayakin Agaji Zuwa Yankin Gaza
Feb 08, 2018 03:20A karon farko tun lokacin da da Masar ta katse dangantakar diblomasiyya da kasar Qatar, ta amince a shigar da tallafin kasar zuwa yankin Gaza.
-
Sojojin Yamen Sun Kaddamar Da Hare-Hare Kan Sansanonin Sojin Hayar Saudiyya
Feb 07, 2018 15:23Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun kaddamar da wasu jerin hare-haren daukan fansa kan sansanonin sojin hayar masarautar Saudiyya a yankuna daban daban da suke garin Jizan na kasar Saudiyya.
-
Ministan Harkokin Wajen Turkiya Zai Kawo Ziyarar Aiki A Iran
Feb 07, 2018 09:01A yau laraba ne ake sa ran isowar ministan harkokin wajen Turkiya inda za gana da jami'an gwamnatin Iran
-
Bapalasdine Na Biyu Ya Yi Shahada A Cikin Sa'oi 24
Feb 07, 2018 08:58Da safiyar yau laraba ne sojojin Sahayoniya su ka harbe wani matashin Bapalasdine a arewacin al-Khalil da ke yammacin kogin jordan.
-
Palasdinu: Hamas Ta Dauki Alhakin Kashe Wani Dan Sahayoniya
Feb 06, 2018 09:11Bangaren Soja na kungiyar Hamas, wato rundunar Izzudin Kassam ne ya sanar da kashe dan sahayoniya a garin Nabulus da ke yammacin kogin Jordan.
-
Kashe Wutar Fitana Ta Baya-Bayan Nan A Kasar Lebanon
Feb 06, 2018 03:01A ranar 29 ga watan Janairun da ya gabata ne wata fitana ta kunno kai a harkokin siyasar Kasar Lebanon wacce ta kai ga cacar baki tsakanin magoya bayan shugaban kasar Michel Aoun da kuma na Kakakin majalisar dokokin kasar Nabi Berri.
-
Labanon : Kurdawa Sun Yi Zanga-zanga Kan Farmakin Turkiyya
Feb 05, 2018 13:14A Labanon, daruruwan Kurdawa ne suka gudanar da wata zanga-zanga yau Litini gaban ofishin jakadancin Amurka dake Beirut, domin yin allawadai da farmakin da Turkiyya ke ci gaba da kaiwa a yankin Afrin na Siriya.
-
Lebanon: Ana Ci Gaba Da Ba-Ta-Kashi Tsakanin Sojoji Da 'Yan Ta'adda.
Feb 05, 2018 08:58Sojojin na Lebanon sun fara kai farmaki akan yankin Babul-Tubbanah da ke garin Tripoli a arewacin kasar.
-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Kai Jerin Hare-Haren Wuce Gona Da Iri Kasar Yamen
Feb 05, 2018 03:05Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun tsananta kai hare-haren wuce gona da iri kan yankunan lardin Sa'adah da ke arewacin kasar Yamen a jiya Lahadi.