-
Isma'ila Haniyyah: Muna Ci Gaba Da Riko Da Tafarkin Gwgawarmaya
Feb 03, 2018 15:29Shugaban bangaren siyasa na kungiyar Hamas Isma'ila Haniyyah ya ce; Kungiyar ba za ta taba sauya matsayarta akan gwagwamaryama ba saboda wani mataki da gwamnatin Amurka ta dauka
-
Syria: An kashe Sojojin Turkiya Da Dama A yanain Afrin
Feb 03, 2018 15:27majiyar Kurdawa ce ta sanar da kashe sojojin Turkiya biyar tare da jikkata wasu a kauyen ALi-Kara, ayankin Afrin.
-
Syria: An Harbo Jirgin Yakin Rasha Tare Da Kashe Matukinsa
Feb 03, 2018 15:21Ma'aikatar tsaron Rasha ta sanar da cewa; A yau asabar ne aka harbo jirgin yakin samfurin Skoi 25 tare da kashe matukinsa.
-
Pakistan Ta Kori 'Yan Gudun Hijira Afganistan Milyan Biyu
Feb 03, 2018 03:00A daidai lokacin da dangantaka ke kara tsami tsakanin kasashen Afganistan da Pakistan, hukumomin Islamabad sun kara matsa kaimi wajen korar 'yan gudun hijira Afganistan.
-
Sojojin Yamen Sun Yi Luguden Wuta Kan Sojojin Saudiyya A Kudancin Kasar Ta Saudiyya
Feb 02, 2018 08:46Sojojin Yamen sun kaddamar da wani farmaki kan sansanin sojojin Saudiyya da ke yankin kudancin kasar ta Saudiyya tare da halaka sojojin masu yawa.
-
Kasashen Larabawa: Barazana Ga Quds Wasa Da Wuta Ne
Feb 02, 2018 02:53Babban sakataren kungiyar kasashen Larabawa Ahmed Abulghaid ya bayyana cewa matsayin da gwamnatin kasar Amurka ta dauka baya-bayan nan kan birnin Quds Wasa da wuta ne.
-
Turkiyya Na Ci Gaba Da Aikewa Da Sojoji A Yankunan Kurdawan Siriya
Feb 01, 2018 14:19A ci gaba da farmakin da take kaiwa a yankunan Kurdawan na Siriya, Turkiyya ta sake aikewa da wani ayarin motocin soji a yankin Anadan.
-
Palasdinu: Daya Daga Cikin Mayakan "Izzuddin Kassam Ya Yi Shahada
Feb 01, 2018 03:28Kungiyar Hamas ce ta sanar da shahadar daya daga cikin mayakan Izzuddin Kassam wannda reshenta ne na soja.
-
Syria: Yaki Da Ta'addanci Fada Ne Da Sahayoniya
Feb 01, 2018 03:26Mai bada shawara ga shugaban kasar Syria Buthain Sha'aban ce ta bayyana haka a yayin taron da aka bude akan birnin Kudus, a birnin Damascuss.
-
Yamaniwa 9 Suka Rasa Rayukansu Sanadiyar Harin Jiragen Yakin Saudiya
Jan 31, 2018 14:44Jiragen yakin kawancen saudiya sun yi lugudar wuta a wani yanki na jahar Amran dake arewacin kasar Yemen, tare da jkashe mutane 7