-
Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Zasu Gudanar Da Taro
Jan 31, 2018 08:33Ministocin harkokin wajen kasashen Kungiyar Hadin kan kasashen Larabawa zasu gudanar da zaman taro a gobe Alhamis domin yin nazari kan batun aniyar Amurka na maida birnin Qudus fadar mulkin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Tashin Bom A Yankin Arewacin Birnin Bagadaza Na Kasar Iraki Ya Lashe Ran Mutum Guda
Jan 31, 2018 08:33Tashin bom a yankin arewacin birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki ya lashe ran mutum guda tare da jikkatan wasu biyu na daban.
-
Jiragen Yakin Kawancen Saudiya Sun Yi Ruwan Bama-Bamai A Birnin Sana'a
Jan 31, 2018 02:20A daren jiya Talata, Jiragen yakin kawancen Saudiya sun yi ruwan bama-bamai har sau biyar a yankunan Shu'ub da bani Hashish na gabashin Sana'a babban birnin kasar Yemen.
-
Yemen : Rayuka Na Ci Gaba Da Salwanta A Aden
Jan 30, 2018 02:54Rahotanni daga Yemen na cewa ana ci gaba da gwabza fada a birnin Aden tsakanin mayakan masu fafatukar a ware da kuma dakarun gwamnatin mai murabus.
-
Harin Sojojin Turkiyya Kan Yankin Kurdawan Kasar Siriya Ya Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa
Jan 29, 2018 15:19Jiragen saman yakin gwamnatin Turkiyya sun yi luguden wuta kan kauyukan da suke garin Afrin a lardin Halab na kasar Siriya, inda suka kashe fararen hula akalla goma sha uku.
-
An Bukaci Kasashen Larabawa Su Kara Shiga Cikin Harkokin Tsaro Da Sulhu A Yankinsu
Jan 29, 2018 08:19Babban sakataren kungiyar kasashen Larabawa Ya yi kira ga kasashen Larabawa da na Afrika su kara shiga a dama da su cikin harkokin tsaro da sulhu a yankin.
-
'Yan A Ware A Yemen Sun Kwace Fadar Gwamnatin Aden
Jan 28, 2018 13:15Rahotanni daga Yemen na cewa mayakan 'yan Kudu masu neman ballewa daga kasar sun kwace iko da fadar gwamnatin Aden birnin na biyu mafi girma a kasar.
-
Syria: Mayakan Kurdawa Sun Kama Sojojin Turkiya
Jan 26, 2018 15:49Mayakan kungiyar Kurdawan Syria wacce aka fi sani da YPK sun sanar da kame sojojin Turkiya 16 a yau juma'a.
-
Masar: Kungiyar Ikhwanul-Muslimin Ta Gargadin Gwamnatin al-Sisy
Jan 26, 2018 15:46Kakakin kungiyar ta Ikhwanul-muslimin Talal Fahamy ne ya yi gargadin saboda matsin lambar da gwamnati take yi wa 'yan adaw.
-
Yemen: Sojojin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-haren Wuce Gona Da Iri
Jan 26, 2018 15:44Tashar talabijin din 'al-masirah' ta Yemen ta bada labarin cewa harin da sojojin Saudiyyar suka kai a gundumar Sa'adah ya ci rayukan fararen hula da kuma rusa gidajensu