-
Kurdawan Siriya Sun Bukaci Taimakon Gwamnatin Kasar Kan Turkiya
Jan 26, 2018 08:23Turkawan kasar Siriya masu samun goyon bayan gwamnatin Amurka sun bukaci gwamnatin kasar da ta kawo masu dauki kan fatattakar su da sojojin kasar Turkiya suke yi.
-
Rahoto: Fiye da Masu Kamun Kifi 160 NeSuka Rasa Rayukansu A Yakin Saudiya Kan Kasar Yemen
Jan 26, 2018 08:23Rahotannin baya bayan nan daga kasar Yemen sun nuna cewa masu kamun kifi a kasar kimanin 160 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar yakin da kasar saudia da kawayenta suke kaddamarwa kan kasar.
-
Turkiyya : Zamu Ci Gaba Da Yakar Kurdawa _ Erdogan
Jan 26, 2018 02:09Shugaba Recep Tayyip Erdogan, na Turkiyya ya ce kasarsa za ta ci gaba da farmakin da take kaiwa kan mayakan Kurdawa na (YPG) dak take dangantawa da 'yan ta'ada a yankin Afrin.
-
Qatar Ba Za Taba Kasancewa Karkashin Mallakar Saudiyya Ba_Al-Thani
Jan 26, 2018 00:38Ministan harkokin wajen Qatar, Sheikh Mohamed ben Abderrahmane Al-Thani, ya fada cewa kasarsa ba zata taba kasancewa karkashin mallakar Saudiyya ba.
-
An Koma Teburin Tattaunawa Kan Rikicin Siriya A Vianna
Jan 25, 2018 06:48Yau Alhamis ake komawa sabon zagayen tattaunawa kan rikicin kasar Siriya a birnin Vianna a shiga tsakanin MDD.
-
An Harbo Jirgin Leken Asirin Saudiya A Yemen.
Jan 25, 2018 02:55Kungiyar Ansarullah ta kasar yemen ta sanar da harbo da wani jirgin leken asiri na kawancen saudiya a jahar Ma'arib na kasar.
-
Syria: Mayakan Kurdawa Sun Sanar Da Korar Sojojin Turkiya Daga Wasu Yankuna
Jan 24, 2018 15:32Mayakan Kurdawan a yammacin gundumar Afirn sun sanar da kwace tuddai masu muhimmanci da sojojin Turkiya suka kama a baya.
-
Ministan Kudin Saudiyya: Mun Kwace Dala Biliyan 13 Daga Wadanda Ake Tuhuma Da Cin Hanci Da Rashawa
Jan 24, 2018 15:30Ministan kudin na Saudiyya Muhammad al-Jadan ne ya sanar da kwace kudaden a wurin taron Davos na tattalin arziki.
-
Siriya Ta Musunta Yin Amfani Da Makamai Masu Guda
Jan 24, 2018 07:41Gwamnatin Siriya ta yi fatali da zargin da akewa dakarun kasar da amfani da makamai masu guba kan 'yan tawaye a kusa da birnin Damascos.
-
Jirgin Saman Yakin Masarautar Saudiyya Ya Kashe Fararen Hula A Kasar Yamen
Jan 23, 2018 15:34Jirgin saman yakin masarautar Saudiyya ya kai hari kan wata motar bus a lardin Sa'adah da ke arewacin kasar Yamen lamarin da ya janyo mutuwar mutane akalla tara.