-
Turkiyya Ta Kai Hari Kan Sansanonin Kurdawan Iraki
Jan 23, 2018 07:48Rundinar sojin Turkiyya ta kai hare-haren sama a kan wasu sansanonin mayakan Kurdawa na PKK a arewacin Iraki.
-
Gwamnatin Kasar Faransa Ta Bukaci Tarayyar Turai Ta Kara Karfafa Dangantakanta Da Palasdinawa
Jan 22, 2018 15:42Ministan harkokin wajen kasar Faransa ya bukaci kasashen turai su kara karfafa dangantaka da Palasdinawa.
-
Mayakan Tsohon Shugaban Kasar Yemen Da Dama Sun Rasa Rayukansu A Wani Farmakin Sojojin Kasar
Jan 22, 2018 15:27Sojojin kasar Saudia da kuma mayakan haya na tsohon shugaban kasar Yemen Abdurabbu Mansur Hadi da dama ne suka halaka a wani hari da makami mai linzami wanda sojojin kasar Yemsn suka kai masu.
-
Saudiyya Dake Shan Suka Kan Yemen, Ta Sanar Da Aikewa Da Sabon Tallafi
Jan 22, 2018 07:46Saudiyya dake shan suka daga kasashe musamman na yamma kan yakin da take jagoranta a kasar Yemen ta sanar da samar da wani sabon tallafi na Dalar Amurka Miliyan 1,5 ga kasar ta Yemen.
-
Abass Na Neman EU Ta Amince Da Cin Gashin Kan Palasdinu
Jan 22, 2018 07:45Shugaba Mahmud Abbas na shirin gabatar da wata bukata ga Kungiyar Tarayar Turai ta neman amincewa da Falasdinu mai cin gashin kanta.
-
'Yan Sahayoniya Suna Ci Gaba Da Keta Hurumin Masallacin Kudus
Jan 22, 2018 02:50Majiyar Palasdinawa ta ce; yahudawa 'yan share-wuri-zauna fiye da 50 suka kutsa cikin masallacin na Kudus bisa kariyar 'yan sahayoniya.
-
Sojojin Turkiya Sun Kashe Fararen Hula A Harin Da Suke Kai Wa Garin Afrin Na Syria.
Jan 22, 2018 02:48Majiyar 'yan hamayyar kasar Syria ta ce; Kawo ya zuwa yanzu fararen hula 18 ne Turkiyan ta kashe a garin Afrin
-
Afganistan : Taliban Ta Dau Alhakin Kai Harin Otel Intercontinental
Jan 21, 2018 07:24Kungiyar Taliban ta sanar da cewa ita ke da alhakin kai harin nan da ya yi ajalin mutum a kalla 6 a Otel din Intercontinental dake Kabul, babban birnin kasar Afghanistan.
-
Wata Kotun Iraki Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan 'Yar Jamus
Jan 21, 2018 07:21Wata kotu a birnin Bagadaza na Iraki ta yankewa wata 'yar asalin kasar Jamus hukuncin kisa, saboda alaka da kungiyar 'yan ta'adda ta IS.
-
Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Hayar Saudiyya Masu Yawa A Shiyar Arewacin Kasar
Jan 21, 2018 03:23Sojojin Yamen da hadin gwiwar dakarun sa-kai na kasar sun kashe sojojin Sudan da suke yaki karkashin rundunar kawancen Saudiyya a kasar ta Yamen.